Addu'ar Nakuda Yayin Haihuwa

Addu'ar Nakuda Yayin Haihuwa
Addu'ar Nakuda Yayin Haihuwa 


Anaso 'yar uwa a lokacin da nakuda ta taso maki, don samun saukin haihuwa sai ki karanta wannan ayoyin

 

Yake 'yar uwa a yayin da kikaga nakuda ta kamaki gadan-gadan, sai kiyi alwala kirinka karanta wannan addu'ar a zuciyarki;


" اللهم لا سَهْلَ إلَّا مَا جَعَلته سهلا وانت تجعل الحزن إذا شعت سهلا"


"Allahumma la sahla illa ma ja'altahu sahlan, wa anta taj'alul huzna iza shi'ta sahla".


Addu'ar Nakuda Kashi Na Biyu 

Anaso 'yar uwa a lokacin da nakuda ta taso maki, don samun saukin haihuwa sai ki sami ruwa mai kyau ki tofa wannan addu'ar a ruwan kisha:


" بالله الذي لا إله إلا هُوَ الحَلِيمُ الرَّحِيمُ سُبْحَانَ اللَّهَ رَبُّ العرش العظيم. الحَمْدُ للهِ رَبُّ العالمين. كأنهم يوم يرونها لم يَلْبَتُوا إِلَّا عَشِيَة أَوْ ضُحَهَا


(سُورَة النازعة).


 "لقد كان في قصصهم عبرة لأولي الألباب مَا كَانَ حَدِيثًا يُفْتَرى ولكن


تصديق الذي بين يديه وتفصيل كل شيء وهدى ورحمة لقوم يؤمنون"


(سورة يوسف).


" كَأَنَّهُمْ يَوْمَ يَرَوْنَهَا لَمْ يَلْبَثُوا إِلا سَاعَةَ مَن هَارِ بَلاغَ فَهَلْ يَهْلَكَ إِلَّا الْقَوْمَ الفَاسِقُو " (سُورَةُ الأَحْقَافِ).


"Billahil ladhi la'ilaha illa huwal halimur rahim, subhanallahi rabbil arshil azim"


Suratun Nazi'at ayata 46

- Suratu Yusuf

- Suratul Ahqaf ayata 35.


Maganin Nakuda Ta Fannin Tsirrai 

Ana amfani da ganyen rayhan, wanda aka fi sani a hausa da daddoya. A dafa ta sai a tace a sa zuma a sha.


Maganin Nakuda Ta Fannin Tsirrai 

Ana amfani da iccen da ake kira "Hannun baiwa". mai nakuda ta sha. Shima yakan taimaka wa a haihu cikin sauki.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post