Addu'ar Da Zakiyi Idan Kayanki Sun Bata - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

Addu'ar Da Zakiyi Idan Kayanki Sun Bata

Addu'ar Da Zakiyi Idan Kayanki Sun Bata
 Addu'ar Da Zakiyi Idan Kayanki Sun Bata 

Wanda kayansu suka bata akwai addu'ar da ake yi don samun waraka 

Idan kayanki sun bace ko kika nemi wani abu naki kika rasa, maimakon kije ki kaiwa boka ko dan tsubbu yaci kudinki a banza, sai ki tashi cikin dare ki kyautaťa alwala kiyi sallah raka'ah biyu da salatin Annabi SAW, sannan ki karanta wannan addu'ar:

اللهم راد الضالة. وهادي الضلالة, أنت تهدي من الضلالة، أردد على


ضالتي بقدرتك وسلطانك فانها من عطائك وفضلك".


Allahumma raddal dallati, wa hadi dalalati, anta tahdi minal dalalati, irdud alayya dallati (inda zaka fadi abunda kake nema) bi qudratika wa suldanika, fa innaha min ada'ika wa fadlika".


Alhamdulillahi wassalatu wassalamu ala rasulillah. Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah SWT da ya bamu ikon kammala wannan littafi cikin koshin lafiya da nutsuwa. Sannan muna fatan wannan littafi ya zamo silar tsira garemu daku baki daya. Da fatan kuma za'ayi amfani da wannan littafi ta hanyar da ya dace.


Muna fatan 'yan uwa dasu tayamu da addu'a. Allah yayi mana jagora a dukkan al'amuran mu gaba daya. Inda muka gaza wajen ilimi daga garemu ne. Allah ya yafe mana. Inda mukayi daidai, daga Allah ne. Allah ya karba mana. Allah yasa mu acikin rahamarsa mu daku baki daya AMEEN.


أقول قولي هذا وأستغفر الله لي ولكم ولسائر المسلمين من كل ذنب واستغفره انه هو الغفور الرحيم.


Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel