Abubuwan da musulmi za su dage da yi a watan Sha’aban – Dr. Abdallah Gadan Kaya

Dr. Abdallah Gadan Kaya

Dr. Abdallah Gadan Kaya ya shawarci Musulmi su kara dagewa da azumtar watan Sha’aban da shiryawa azumin Ramadan


Yayin da watan Azumin Ramadana ke gara gabatowa, Dakta Abdallah Usman Umar limamin masallacin juma’a na Usman Bin Affan dake Gadan Kaya , ya shawarci al’umma da su shiryawa watan wajen dagewa da rubanya ibada da ayyukan alheri tare da kaucewa sabawa Ubangiji S.W.T. domin gujewa fushinsa.


Dakta Abdallah Gadan Kaya ya bayyana hakan ne ta cikin shirin Rayuwa abar koyi da yake gabatarwa a gidan rediyon Dala FM, dake Kano Nigeria.


Yayin da watan Azumin Ramadana ke kara gabatowa, limamin masallacin juma’a na Usman Bin Affan dake Gadan Kaya Dakta Abdallah Usman Umar, ya shawarci al’umma da su shiryawa watan wajen dagewa da rubanya ibada tare da kaucewa sabawa Ubangiji S.W.T. domin gujewa fushinsa.


Wannan dai na zuwa ne yayin da ya rage kasa da kwanaki 25 a fara azumin watan Ramadana mai alfarma.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

1 Comments

Previous Post Next Post