Yadda Mace Za Ta Yi Gwajin Ciki Da Gishiri A Saukake A Gida

Yadda Mace Za Ta Yi Gwajin Ciki Da Gishiri A Saukake A Gida
Yadda Mace Za Ta Yi Gwajin Ciki Da Gishiri A Saukake A Gida


Idan mace tana son ta gane tana da ciki za ta iya yin gwaji a gida da kanta idan ta yi amfani da gishiri 


Wannan wata hanya ce mai sauki da Zaki amfani da ita wajan duba cewa kinada ciki ko baki dashi a Saukake, ta hanyar yin amfani da Fitsarinki da kuma gishiri.


Yadda Zaki Gwajin Ciki Da Gishiri 

Yadda Zaki shine;

1. Ki samu roba wankakkiya.

2. Kiyi fitsari a cikinta fıtsarin da zaki na Farko idan kin tashi da safe sai ki ko kadan ne a cikin robar ko kofin.

3. Ki zuba Gishiri kadan a cikin wannan robar mai dauke da Fitsarinki.

4. Ki duba ko da kika zuba gishirin yayi kumfa ko baiba.

5. Idan Yayi kumfa to kina dauke da ciki, idan baiba to baki dauke da ciki.


Abin Lura Kan Gwajin Ciki Da Gishiri 

Ba kowanne gwajin ciki yake tabbatar da kina dauke da ciki ko baki dauke dashi ba, Yin amfani da gwajin jininki Shike tabbatar da cewa kina dauke da ciki ko bakidashi, dan haka hanyar amfani da gwajin jini ta fi kowanne muhimmanci da bada tabbacci.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post