Yadda Ake Yin Matsi Da Lalle

Yadda Ake Yin Matsi Da Lalle
Yadda Ake Yin Matsi Da Lalle 


Yadda Ake Yin Matsi Da Lalle Don Dawo Da Martabar Mace Da Jindadin Zaman Aure 

        

Tambayoyi sun yi yawa daga wajen mata kan suna son su san yadda ake yin matsi da lalle. Hakan yasa na gudanar da wani bincike game da lalle da kuma yadda mata za su yi amfani dashi don samun jindadin zaman aurensu. 


Shi dai lalle kamar yadda kuka sani ana yin amfani dashi ta hanyoyi da dama, ni kaina akwai wasu abubuwan masu yawa da nagani wanda ake amfani da lalle a yi su. Ku Kanku nasan kuna amfani da lalle ku sarrafa shi ta hanyoyi da dama. 


Yadda Ake Yin Matsi Da Lalle

Kamar yadda na fada tun a farko yau za mu sanar daku yadda ake yin amfani da lalle don yin matsi. Ga yadda zaki amfani dashi kamar haka;


Ki samu Lalle, hulba da almiski, idan baku san shi ba kuna iya zuwa Islamic chemist ku ce almiski za'a baku. 


Idan zaki kwanta bacci da dare, ki kwaba lalle ki diga almiski kadan, da man hulba saiki shafa a gabanki bayan kamar minti 30 zuwa awa 1 saiki wanke. Haka za ki dinga yi a kullum har tsawon wani lokacin. Za ki yi mamakin yadda gabanki zai matse sosai. 


Wannan itace hanya na yadda ake yin matsi da lalle cikin sauki, ina fatan mata kun amfana da wannan darasi, sannan ku yi kokarin yin share domin sauran mata su amfana. Allah ya hadamu a ladan gabaki daya amin.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post