Yadda Ake tsokano sha'awar budurwa |
Yadda Ake tsokano sha'awar budurwa, Ka tabbatar ka kashe mata jiki sosai ta hanyar tsotsar sassan jikinta
Tsokano da sha'awar budurwa ko amarya abu ne mai sauki ga wanda ya san hanyoyin da ake yi. Da yawa daga cikin samari suna yin aure ne baki tare da sanin hanyoyin da ya kamata su sani kan yadda ake yiwa budurwa ba. Hakan yasa muka yi muku wannan rubutun na yau don koyar daku yadda ake tsokano sha'awar budurwa a karon farko.
Ka tabbatar ka kashe mata jiki sosai ta hanyar tsotsar sassan jikinta, da ta fi jin tabi na tsawon lokaci kafin ka kusanceta (kamar irinsu, nonuwanta, kan nononta, farjinta da sauransu). Ya danganta da kalar budurwa, ya rage ga miji ya gano inda tafi bukatar a taba mata, domin wasu matan musamman a Karon Farko da mijinsu kunya na hanasu fadar hakan.
Yadda Ake tsokano sha'awar budurwa
- Bayan ka gano lagon matarka a wajan wasannin kafin fara jima'i, ka tabbatar ka takurawa wurin da tabawa, sha ko shafa gwargwadon yadda kaga tafi bukata har sai ta matsu dan kanta ta fara kuka tana rokonka ka shigeta. Domin a wannan yanayin tabbas bazata jima ba zata kawo kafin Kai ka kawo, ya danganta da lafiyar namijin.
- Cizon harshe a yayin da kaji kana kokarin kawowa, yi kokarin kawar da hankalinka daga abinda kake aiwatarwa zuwa wani tunanin daban(wannan sai an daure)anan zakaji sperm din yana komawa.
- Wasa da dan tsakan budurwa, mata da yawa na son a yi musu wasa da saman farjin su domin yana daga cikin abinda yafi tsokano da sha'awar budurwa, ka tabbatar ka yi mata wasa da shi tare da murza nonon ta.
- kokarin ciro azzakarin daga cikin farjin matarka. Idan yaso sai ka mayar da yatsunka biyu ko ɗaya a cikin farjin nata ka cigaba da sokashi kana zarewa gwargwadon yanda kakeyi da azzakarin kafin ka zareshi, bayan lafawar jin kawowar, sai ka mayar ka cigaba daga inda ka tsaya, ka tabbatar ta kawo kafin kai.
Wannan shine yadda ake tsokano sha'awar budurwa ko amarya musamman a Karon farko na fara yin jima’i. Ina fatan ma'aurata dake shirin yin aure za su yi kokarin sanin hanyoyin motsa sha'awa da zai gamsar dasu.