Yadda Ake Tada Sha'awar Namiji Yayin Jima'i

Yadda Ake Tada Sha'awar Namiji Yayin Jima'i
Yadda Ake Tada Sha'awar Namiji Yayin Jima'i 


Duk macen da tasan yadda ake tada sha'awar miji babu wuya za ta mallke shi cikin sauki 


Matan aure daku nake, shin kunsan yadda ake tayar da sha'awar namiji, ko kuwa dai kawai sai dai ki zauna yai abinda zai yi dake ya tashi? 


Idan har baki san hanyoyin da ake tayar da sha'awar miji ba to lallai da sauran ki. Yi kokari kisan dabaru da hanyoyi da kafar dake saka sha'awar mijinki ta tashi. Idan kika san yadda zaki tayar masa da sha'awa zaki mallake shi cikin sauki. 


yadda ake tada sha'awar namiji

Idan mace ta nutsu za ta iya gano da fihimtar abubuwan da maza suke bukata a yi musu kafin, lokaci da kuma bayan jima'i. Da akwai mazan da zaran mace ta fara yin wasa dasu nan da nan suke gamsuwa ba tareda sun yi jimai da ita ba, da akwai wadanda da zaran sun shigar da azzakari su cikin farjin mace shikenen kuma sunyi zuwan kai kenan.


A akwai mazan da suke da saurin inzali kodai suna da cuta da suke bukatar ganin likita, ko kuma sabbin shiga ne wato mazan da suka yi aure sabo-sabo ko suka jima basu yi jima'i ba hakan na faruwa da su. Shiyasa ake so mace ta san Kafar yadda ake tada sha'awa namiji tun kafin akai ga saduwa. 


Domin hakan zai taimaka azzakarinsu ya dauki lokaci mai tsawo suna jima'i da mace kafin suyi zuwan kai, wasu mazan kuwa a lokacin da suke kawowa a lokacin ne gabansu ke kara yin karfı har sai sun kawo sama da biyu koma biyar kamin suke gamsuwa da mace. 


Ke naki mijin yaya yake, domin dole sai kin fahimci yadda sha'awar sa yake kafin ki iya gamsar dashi. Sai dai maza masu wuyan sha'ani a jerin mazan da na ambata sune masu saurin zuwan kai da kuma masu daukan lokaci mai tsawo suna gurza mace basu gamsu ba, sai dai kuma da zaran mace ta san illimin sarrafa irin wadannan maza ta gama dasu. 


Maza masu saurin zuwan kai sune mazan da sukafi cutar da matansu, domin wata matan sai ta gurzu take gamsuwa, don haka matsalar irin wannan mazan dole mata su san yadda ake tada musu sha'awa hakan zai sa su dade kafin su yi inzali. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post