yadda ake taba nonon mace taji dadi |
Idan har kasan yadda ake taba nono mace taji dadi babu shakka zaka kara shiga ranta
Kafın a sami gamsuwa a wurin jimai ya zama dole a ga cewa an tsokano sha'awa ta yadda jiki zai zama a shirye don yin jimai. Ana fara tsokano sha'awa ne ta hanyar wasa da nono musamman kan nonon saboda wannan sashi yana da jin tabi musamman ma idan ana shafarsa. Idan an shafe shi sosai da harshe ko da yatsa ko kuma aka tsotse shi, yana mikewa kamar yadda beli yake mikewa in an tsokano shi.
yadda ake taba nonon mace taji dadi
Yana daga abin da yake kara armashi mutum ya rika wasa da kan nonon tare da beli a lokaci guda wannan yana sa mace ta samu jin dadi sosai shi kan nona a lokacin da ake shafa shi macen ma tana jin dadi sabanin nonuwa su kan su nonuwa suna da daukar hankalin kuma ko alamarsu mutum ya gani sai hankalisa ya tashi shafar su kuma yana hura wata bukatuwa ga mata da mijin gaba daya.
Mata suna jin dadi idan suka ga nonuwansu su na burge mazaje wani lokacin ma su da kansu zasu cewa mutum yayi ta shafar nonuwan yana gugar su. Idan har kasan yadda ake taba nono mace taji dadi babu shakka zaka kara shiga ranta. Domin ita mace tana son mijinta ya fuskanci abinda ke saka ta ji dadi.