Yadda ake matsi da karo

Yadda ake matsi da karo
Yadda ake matsi da karo


Yadda ake matsi da karo don matan dake da matsalar budewar gaba 


Yau a wannan topic za mu kawo muku yadda ake yin matsi da karo domin Matan aure musamman wanda gabansu, a darasin mu na baya mun yi bayani kan amfanin karo ga mata da yadda yake da tasiri a gabansu. 


Mata da dama suna yin amfani da hanyoyi daban-daban don yin matsi, sai dai munsan cewa wasu hanyoyin da mata ke yin amfani dasu don masti basuda inganci yadda ya dace. 


Yadda ake matsi da karo

Yin matsi da karo bashida wata illa ga lafiyar mace, kuma yana taimakawa wajen kara ni'ima da tsuke gaban mace. Hakan yasa muka kawo muku yadda za ku yi aiki dashi kamar haka;


Ki samu Karo, nasan kowa yasan abinda ake nufi da karo, idan baku sani ba ku kuna iya zuwa wajen masu wankin hula domin duk masu aikin wankin hula suna yin amfani dashi. Idan kuka samu za ku tafasa shi da ruwa amma ruwan kadan ba da yawa ba, zaki sauke shi ki bari ya sha iska kadan. 


Za kiga yanayinsa ya sauya, ya zama kamar kakide, za ki dinga shafawa a gabanki na tsawon lokaci, zai taimaka miki dawo da martabar ki na mace domin kuwa zai matse miki gabanki. 


Sannan kuma kina iya shanya karo cikin inuwa ya bushe sannan ki dakashi ya zama gari, sai ki tafasa ruwa mai kyau ki zuba a flask ki zuba garin Karon a ciki, za ki dinga yin tsarki dashi safe, rana da dare. Idan ya kare sai ki sake yin wani haka zaki dinga yi akai-akai. 


Wannan sune hanyoyi 2 na yadda ake matsi da karo, duk macen dake son yin matsi idan tana yin amfani da wadannan hanyoyin guda 2 da mukai muku bayani a sama za ku samu biyan bukata sosai. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post