Yadda Ake Matsi Da Hulba |
Yadda Ake Matsi Da Hulba Cikin Kwanaki Kadan
Hulba nah da matukar tasiri da muhimmanci ga dan adam, ana yin amfani da hulba ta hanyoyi da dama. Hulba namiji magance cututtuka a jikinki dan adam sannan kuma ana amfani da hulba don yin magunguna mata.
Wannan fa’ida da zamu kawo magani ne da yake magance matsalolin sanyin mata sannan yana karawa mace niima sannan kuma yana matse mace sosai ta zama kamar budurwa.
Yadda Ake Matsi Da Hulba
Da farko za’a samu garin hulba chokali 1 garin bagaruwa rabin chokali sai a hada da ruwa kamar cikin kwanan sha ko karamar roba, sai a tafasa sosai idan aka sauke bayan ya dan huce sai mace ta rika tsogunno a ciki, ko kuma ta rika kama ruwa dashi safe da yamma.
Idan da dama sai ta samo auduga ta dangwalo man Habbatus saudat tayi matsi dashi. Insha Allahu za’a ga abin mamaki sosai, Allah ya bada saa.