Yadda Ake Hadin Dawo Da Budurci

Yadda Ake Hadin Dawo Da Budurci
Yadda Ake Hadin Dawo Da Budurci 


Don Mata Da Suka Rasa Budurcinsu, Yadda Ake Hadin Dawo Da Budurci 


Wacce ta rasa Budurcinta wato kamar bazawara ko kuma budurwa da akayiwa (fyade) ko kuma Wata hanya daban. Mata da yawa suna aure cikin fargaba idan suka hadu da (kaddara ta fyade ko kuma saduwa da namiji) kuma hakan yayi sanadin rabuwarsu da budurcinsu don sun san maza da yawa sun fahimci hanyoyin da zasu gane mace idan ta rasa budurcinta kuma daga (DAREN FARKO) ango zai iya fara canjawa amarya soyayyar sa harma wasu suna fadawa zuciyar su bazawara suka auro wato wani ya rigashi kwanciya da ita". Idan wannan ta faru dake Zaki iya tsarki da Ruwan dumi Bagaruwa Na tsawon Wata guda sai kuma matsi shi kuma zakiyishi saura sati biyu aurenki. 


Yadda Ake Hadin Dawo Da Budurci 

ki daka garin zogale ki tankadeshi, sannan ki samu man kadanya (Ana samu a wajen masu maganin gargajiya. Ki samu man zogale (Ana samu a wajen masu Islamic medical centre. Ki samu Karo shine wanda ake tawada dashi kuma ana wanke hula dashi (Ana samun sa wajen masu kayan koli). Ki samu man shanu (ana samunsa a wajen masu sayar da nono). Duk ki hada su waje daya ki kwaba su suyi kamar sa'oi 5 zakiga sun hade sai Kiyi Matso dashi kuma Zaki iya rabashi uku gida 3 wato Kiyi matsi dashi Sau uku a cikin sati biyu.


Abinda Ya Kamata Ku Sani Game Da Budurcin Mace 

kamar yanda kowa yasani gaban mace baya rabuwa da jikewa ko na niima ko kuma na cuta ya danganta da irin ruwan idan akace farin ruwa ana nufin fari kal mai kamar ruwan famfo shine yake zama na ni'ima kuma yanada yauki sannan yanada dandano wani kamar gishiri ya danganta da irin abunda mace ke sha. Saidai mata da yawa farkon saduwa akwai wani farin ruwa me kamar nono dan kadan yana fitowa wannan wani ruwane wanda ba kowacce mace ke samuba domin da yawa mace daga ta fara haihuwa shikenan kuma wannan ruwane na musamman farar mace wani ruwan kuma yauki zakaga yanayi kuma haka kawai mace ko zance tayi da namiji zataganshi kuma me irin wannan ruwan bata taba bushewar gaba kuma daban take acikin mata. 


Shikuma ruwa na cuta haka kawai yake zuwa a gaban mace kuma bayan farine me kamar majina zakaganshi guda guda wani kuma kamar zare zare kuma ruwan yana iya canja kala daban daban wani ya koma Green wani brown kuma sauda dama warinsa yana zama kamar na danyen kifi, akwai kuma me warin danyen kwai wani ruwan kuma kamar mace me ciki tana yawan ganinsa musamman bayan gama saduwa ko kuma bayan ta gama fitsari wannan shikuma dattine na mahaifa shima ba matsala bane. 


Dalilai da yawa suna saka mata kamuwa da ciwon sanyi saboda idan namiji yana dashi zai iya sakawa mace ga kuma shiga kowanne toilet ko wajen tsugunno a toilet sannan kuma koda mata hudune a gida aka samu daya me wannan cutar tana iya sakawa sauran shiyasa mata masu hikima basa rabuwa da riga kafin cutar. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post