Yadda ake gane namiji mai karfin sha'awa - Android Pols

Yadda ake gane namiji mai karfin sha'awa - Android Pols
Yadda ake gane namiji mai karfin sha'awa


Mata da dama na son sanin irin alamomin da za su iya gane namiji mai karfin sha'awa 


Shin kunsan yadda ake gane namiji mai karfin sha'awa? Shine wata tambaya mai ban mamaki da mata ke yi domin sanin irin namijin da ya dace su aura don Kada su auri wanda yafi karfin bukatar su ta sha'awa.

Akwai bayanai da dama da suka bayani kan harijin namiji, har zuwa yanzu babu wasu cikakkiyar amsa game da alamomin harijin Namiji, domin kowa akwai bayanin da zai baka wanda ya bambanta da na wani. 


Yadda ake gane namiji mai karfin sha'awa

Duk da haka akwai bayanai mafi shahara da mafi yawan masana suka fi yin bayani akai. Namiji mai karfin sha'awa yana da alamomi daban-daban, kamar haka:

- Namiji mai karfin sha'awa yana da azzakari mai tsawo da kuma kauri, wanda yake sa mace ta ji dadin jima'i da shi.

- Namiji mai karfin sha'awa yana da kwarewa wajen iya sarrafa mace, wanda yake sa mace ta ji dadin jima'i da shi.

- Yawancin su sirara ne kuma suna da tsayi, ba'a fiya samun gajeren namiji hariji ba

- Idan yana tare da mace baya son rabuwa da ita, wannan alama ce dake nuna hariji ne 

- Idan yana kallon mace baya iya dauke kansa saboda karfin sha'awar da yake da ita. 

- A koda yaushe suna son kasancewa da mace, kuma idan suna tare yana so yaji ta a Jikinsa. 

Wannan sune wasu daga cikin alamomin yadda ake gane namiji hariji, amma wannan shine abin da nake iya fada muku a yau. Idan kuna so ku samu karin bayani, zaku iya kallon wannan video. 

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post