yadda ake gane mace mai ni'ima tun kafin aure

yadda ake gane mace mai ni'ima tun kafin aure

yadda ake gane mace mai ni'ima tun kafin aure


Masana sun bayyana wasu alamomi na zahiri da ake iya gane mace mai ni'ima tun kafin aure 


Shin ko kunsan yadda ake gane mace mai ni'ima tun kafin aure? Idan baku sani ba ku biyo mu cikin nutsuwa don sanin yadda za ku gane matar da za ku aura mai ni'ima ce ko akasin hakan. 


Tambayoyi musamman daga samari sun yi yawa kan sanin yadda za su gane mace mai ni'ima tun kafin aure. Don haka na shirya kawo muku wasu daga cikin alamomin da za ku iya bamhance su. 


yadda ake gane mace mai ni'ima tun kafin aure

1) Mace mai taushin jiki; mace mai laushin jiki tana da ni'ima, masana sun ce mace kana Kallonta daga ido kai kasan mai laushin jiki ko baka taba jikinta ba. 


2) mace mai tuwan duwawu; Idan mace ta kasance tana da manyan duwawu masu tudu alama ne dake nuna za ta yi ni'ima tun kafin aure. 


3) mace mai madaidaici jiki, masana sun ce yana daga cikin yadda ake gane mace mai ni'ima tun kafin aure idan ba mai jiki bace, wacce batada Kiba kuma ita ba siririya bace tanada madaidaicin jiki. 


4) Mace mai tsayayyun nonuwa, kai daga jin wannan kasan ba sai an yi maka dogon bayani ba domin Mata masu nono a tsaye ba tare da kwanciya ba kasan dole za su bayar da ni'ima. 


5) Mace mai tsafta, idan mace ta kasance mai tsafta tun kafin aure alamu ne dake nuna za ta bayar da ni'ima sosai, domin kuwa tsafta itace ginshikin rayuwar aure. Duk ni'ima mace idan babu tsafta a tare da ita ba za ta bayar da wani nishadi ba. 


Wadannan sune wasu daga cikin yadda ake gane mace mai ni'ima tun kafin, abubuwan suna da yawa amma wannan da muka bayyana muku sune suka fi muhimmanci. Da fatan Samari dake shirin aure ba za su yi duba da wannan abubuwan ba, abinda yafi Muhimmanci shine ku duba tarbiyya da asali da kuma ilimin mace. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post