Yadda Ake fara Taba Mace budurwa a daren farko

Yadda Ake fara Taba Mace budurwa a daren farko

Yadda Ake fara Taba Mace budurwa a daren farko


Sanin Hanyoyin Yadda Ake fara Taba Mace budurwa a daren farko yana taimakawa ango cirewa amarya dukkan wani fargaba

A matsayinka na sabon ango farin shiga, an koyar dakai yadda ake fara taba mace? Idan ba'a koyar dakai ba inaso ka nutsu ka Karanta abubuwan dake cikin wannan rubutun Zaka amfana sosai musamman idan bakai aure ba.

Duk namijin da yake shirin yin aure kuma bai san yadda ake fara taba mace budurwa ba tabbas akwai matsala, matsalar kuma ita ce zai iya haifar da rashin jindadi a gareshi da ita kanta amarya.


Yadda Ake fara Taba Mace

Sanin abubuwan da ake yiwa mace budurwa ko amarya a daren farko zai taimakawa miji ya samu saukin gamsar da matarsa dashi kansa ba tare da ya ji mata ciwo ba. Domin kuwa mata da yawa suna fargarbar irin zafin da amarya ke ji a daren su na farko da mijinsu. 

Hakan yasa na shirya wannan rubutun domin fadakarwa ga sabbin ma'aurata kan yadda ake fara taba mace ba tare da taji tsoro ba. Idan kabi wannan hanyar zai taimaka maka wajen ganin ka tafiyar da amarya cikin kwanciyar hankali. 

A ranar daren farko ana so ango ya mayar da hankalinsa wajen yiwa amarya wasanni wanda zai saka taji sha'awa, ka kauda tunanin Zakai jima’i da ita a wannan daren. Amma ka mayar da hankali wajen shafa jikinta irin su nono, sassan jiki da yi mata kiss.

Ka taba mata dukkan wani waje na jikinta da zai kamata sakon jindadi, kai amfani da dan yatsanka ka dinga shafawa a Kano farjinta, ba sai lallai ka shigar da yatsan gabanta ba yadda zai ji mata ciwo ba. Sannu a hankali cikin dabara da kwanciyar hankali za ka jiyar da matarka dadi ba tare da ta shiga fargaba ba.

Idan har zakai amfani da wannan hanyar na yadda ake fara taba mace amarya a daren farko tabbas hakan zai taimaka maka wajen dorawa washegari daga inda ka tsaya. Da fatan kun ilimantu. 

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post