Labaran Ban Al'ajabi
Yadda Aka kama wani gardi dake shigar mata yana yaudarar Samari
Wednesday, January 17, 2024
0
Yadda Aka kama wani gardi dake shigar mata yana yaudarar Samari
Dubun Wani Matashi mai yaudarar Samari Ta a Kaduna ya cika. Hotuna sun yadu sosai Kafar sada zumunta musamman Twitter.
Mutane suna ta bayyana ra'ayoyinsu kan lamarin, inda wasu ke tofin ala tsine, wasu kuwa abin dariya yake basu.
Ga hotunan matashin kamar haka
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment