Wurare 10 Dake Tayarwa Mata Sha'awa A Jikin Namiji

Wurare 10 Dake Tayarwa Mata Sha'awa A Jikin Namiji
Wurare Dake Tayarwa Mata Sha'awa A Jikin Namiji 


Bincike ya nuna maza da dama basuma fahimci akwai halittansu dake motsawa matansu sha'awa tun kamin ma su taba jikinsu ba

Kamar yadda maza sha'awarsu takan motsuwa a lokacinda suka yi arba da tabarruji jikin mace, haka suma mata sha'awansu ke motsuwa a yayinda suka ga wasu bangarori na halittan maza.

Kamar yadda kowani namiji yana da abubuwan da suke motsa masa sha'awarsa daga jikin mace, haka suma mata kowacce da abunda yake tayar mata da abubuwan dake motsa mata sha'awan daga jikin namiji.

Kamar yadda yake hadari ne mace ta rika bayyana surarta ga mazan da ba nata ba saboda gudun motsamasa sha'awarsa, haka yake hadari ne ga mata idan zasu ga jikin namiji tsirara. 

Bincike ya nuna maza da dama basuma fahimci akwai halittansu dake motsawa matansu sha'awa tun kamin ma su taba jikinsu ba, balle kuma su san yadda zasu yi amfani dasu domin jawo hankalin matsansu a lokacin da aka bata mata rai ko ake son rarrashinta ko kuma motsa mata sha'awa kamar yadda suma mata suke yin amfani da nasu halittun domin shawo kan mazajensu.

Munyi nazarin gano wasu muhimman wurare 10 dake tayarwa mata sha'awa a jikin namiji. Sai dai kamar yadda mukayi bayani a sama, abunda zai motsawa wata sha'awa wata bashi bane zai motsa mata ba. Kowacce mace da irin abunda take son gani a jikin namiji dake bata sha'awa. Sai dai cikin waɗanan abubuwan da muka lissafa dole ne ka samu guda cikinsu da duk mace zata so shi. 

 

Wurare 10 Dake Tayarwa Mata Sha'awa A Jikin Namiji 

1: Tsafta, Wasu matan da zaran sunga mijinsu cikin tsafta nan take sai sha'arsa ya kamasu, suji suna son sumbatarsa daga nan kuma sai kwadayin kwanciya agado. Tsafta na jiki ga magidanta maza yanada matukar amfani ga zamantakewarsu na aure. Mace tana bukatar ganin mijinta a ko yaushe a cikin tsafta, babu kaushi ko kirci a kafansa da hannuwansa, yadda idan ya tabata zata ji laushin hannun sa da zai motsa mata sha'awa. 

2: Ado, Mata da yawa sun sha tube mazansu a koma gado bayan sun shirya tsaf sunyi kwalliya da adon fita kasuwa ko aiki koma taruka. Tana gama masa kallon sai taji sha'awarsa ya kamata babu abinda take bukata kuma illi shi. Nan take zata warware masa wannan adon nasa domin kwantar da sha'awanta.

3: Gashi, Maza masu baiwar gashi a jiki suna saurin tayarwa da matansu sha'awa ba kamar maza marasa shi ba. Gashin kirjin namiji shine abu mafi sha'awa a wajen mata fiye da duk wani gashin dake jikin namiji. Da zaran mace tayi arba da kirjin da yake da gashi abunda kawai take so shine taji hannunta da yatsunta suna wasa dashi.

Gemu ko saje na jikin maza suma wasu wurare ne dake tayarwa mata sha'awar su mussamman idan ana tsaftace su. Sai dai nazari ya gano mata basu cika son maza masu gashin baki mai tsawo ba. Mata suna son ganin namiji da gemu ko saje domin akasarin matan hakan na motsa musu sha'awa saboda zumudin da suke dashi wajen son wasa da su.

4: Kamshi, Kamar yadda yake hadari ne wajen mace mai kamshi ta tinkarin mazan daba muharramanta ba haka shima namiji mai yawan amfanin da turare mai kamshi yana saurin jawo hankali.

Wasu matan da zaran sun ji kamshi na fita daga jikin namiji babu abinda ransu keso illa ta jita a jikin wannan namijin tana shafashi, da wannan tunanin ne take saurin kamuwa irin na sha'awar jima'i. Don haka maza su kasance cikin kamshi a duk lokaci yanada matukar amfani ga ma'aurata.

5: Tautausar Murya, Bincike ya tabbatar da cewa a lokacinda namiji ya maida muryarsa kasa tamkar mai shan ko cin yaji yana magana da mace, nan take kwakwaluwarta ke fadawa cikin tunani na jima'i, daganan kuma sai sha'awanta ya motsa. 

Tattausar Muryar da ake kira (bedroom voice) a turance, murya ce da take tayarwa wasu matan sha'awansu. Don haka maza sai mu kula da cewa, cikin hikimar motsawa matarka sha'awa ba tare da ka tabata ba, magana cikin tattausar murya hanyace mafi sauki.

6: Kayan barci, Akasarin maza suna son ganin matansu cikin kayan barci amma kalilan ne suke sawa matansu kayan barci saboda rashin sani ko fahimtar mata suna bukatar ganin mazansu cikin shiga irin wannan. 

Gajeren wando mara kauri, kamfe ko boxer sune aka tabbatar da cewa kashi 70 na mata sha'awansu na motsawa idan suka ga mazansu dashi. Musamman a lokacin da gaban namiji ya mike a cikin wando ko kuma wandon yana nuna shatin kwanciyar azzakarinsa.

Haka ma doguwar riga jallabiya ba wando a cikinta shi ma shigar barci ne dake matukar tayarwa mata sha'awa. Yanada da kyau maza su kula domin samun irin wadannan kayan barci ana yiwa iyali kwalliya dasu.

7: Kan Nonuwa, Kamar yadda maza sha'awar su ke saurin motsawa da zaran sun ga nonuwan matan su. Haka suma mata suna saurin motsuwa wani lokacin ma har diga suke da zaran sunga nonuwan maza a fili musamman mazan dake da baiwar kan nonuwa mai tsini. 

Saka matsantsai riga da zai bayyana shatin kan nonuwa ga matarka abune mai mahimmanci domin mata suna sha'awar ganinsu saboda zumudi na tsotsan su ko murzasu ke sasu suarin kamuwa, domin Kirji wurare ne dake tayarwa mata sha'awa. 

8: Kalamai Na Batsa, Maza nawa ne suka san cewa mata suna matukar son kalaman batsa? 

Kalamai na batsa suna matukar motsawa mata sha'awa tun ma kafin namiji ya kusance ta. Da zaka gwada turawa matarka sakon text misali kace "Jiya na jiki daban tamkar daren mu na farko. Ga ruwa, gaki matsai na jini a wata duniyar daban a daren jiya", ina tabbatar maka kamin ka dawo ta gama kamuwa kai kawai take jira.


Ko ka dubi matarka ka ce mata

"ina son yadda kike kada mini duwaiwunki, kike girgizamini nonuwanki idan kina tafiya domin nan take sai naji burana a mike

kamin ka karasa zakaji ta a jikin ka. Shi yasa kalamai na batsa masu motsa sha'awa yinsu ke da matukar hadari a gaban matan da bataka ba.

9: Murmushi Da Kifta Idanuwa,  Suma suna daga cikin jerin wuraren dake motsa sha'awar mata ba tare da an kusance su. Wasu matan murmushin masoyinsu kawai suke ji sai sha'awa ya motsa. Haka nan da akwai matan da zaran mazansu sun kifta musu idanuwa nan take jaraban yin jima'i yake kamasu.

10: Soyayya, Dukkanin wadannan abubuwan  da muka lissafo suna motsawa mata sha'awa kadama kace zaka gwadasu inda ba a sonka. Domin duk matar da babu soyayya tsakaninta da mijinta idan zai shekara yana kokarin motsa mata sha'awa bazai motsu ba. Don haka wannan tsarin na masoyan ma'aurata ne domin sune zai yiwa amfani.


Karin Bayani

Ya zama wajibi cikin wuraren dake tayarwa mata sha'awa a jikin namiji, maza sunyi kokarin fahimtar wanne ciki ke motsawa matansu sha'awa domin ingantasu. 

Kamar yadda muka yi bayani a farko, abunda ke motsawa wata matar sha'awanta wata kuwa kwantar mata dashi yake don haka a kula.

Sai dai tasirin wadannan ga maza ma'aurata shine na yadda zaka sa matarka ta jike ba tare da ka kusanceta ba. Da fatan ma'aurata zasu yi amfani da abunda suke gani yayi dai-dai da koyarwan addininsu da tarbiyyarsu. Mun yi bincike ne da kuma ra'ayinmu muka kawo a rubuce domin amfanin ma'aurata. Da fatan kun amfana.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

6 Comments

  1. Alhamdulillah munakaruwa da Rubutunku Dan Allah kusani A Whatsapp group naku 08066253193 Ngd

    ReplyDelete
  2. Nima please kusani group whatsapp naku 08106088383

    ReplyDelete
  3. wlh nima haka dan mu matan aure wani namiji sai ahankali dan Allah nima kusani a whsup 08106969072

    ReplyDelete
  4. Assalamualaikum muna yimaku fatan alheri wannan zaure mai matuƙar afaniwa dakuna bada nishaɗi muna anfanuwa sosai dawwann ga number kunsamu cikin talgram ko wahapp 08103848683 muna godiya sosai

    ReplyDelete
  5. Slm dan Allah Nima asani a group na WhatsApp 08126328949

    ReplyDelete
  6. Thank you for our contribution please add me in WhatsApp group 07065673772

    ReplyDelete
Previous Post Next Post