Wasa da nono amarya a daren farko - Android Pols

Wasa da nono amarya a daren farko
Wasa da nono amarya a daren farko


Wasa da nonon amarya na daga cikin abinda ke tayar da sha'awar ma'aurata 


Shin ka iya wasa yadda ya kamata da nonon amarya? Ko kuma kaima a matsayin ka na sabon aure har yanzu baka Iya ba ? Ka nutsu da kyau ka Karanta wannan rubutu har zuwa karshe kan yadda za ka koyi wasa da nono amarya a kwanakin angon ci. 

Da yawa daga cikin ma'aurata basa koyon abubuwan da ake yi na mu'amalar aure ba. Wasu sabbin ma'auratan suna yin aure ne ba tar da sanin ilimin kwanciyar auren ba. Shiyasa da yawa za ka samu basa iya jindadin rayuwar auren yadda ya kamata. 

Idan miji da mata suka san abubuwan da ake yi tun kafin auren su hakan zai taimaka musu sosai wajen gamsar da junansu musamman a ranar daren su na farko. Domin kuwa daren farko ne ma'aurata suke sanin yadda za su dinga gamsar da junansu koda cikin wasanni ne ba tare da sun yi Jima'i ba. 


Wasa da nono amarya a daren farko 

Kamar yadda kowa ya sani a daren farko tsakanin ango da amarya ba'a saduwa da juna kai tsaye, musamman idan amaryar budurwa ce wanda bude budurcinta a dare daya kan iya yi mata illa ga lafiyarta, domin kuwa ba za ta so gobe ango ya kara kusantar Jikinta ba saboda zafin da ta ji. 

Sai dai masana sun bayyana cewa yin wasa da nonon amarya a daren farko na taimakawa wajen jiyar da dadi a tsakanin miji da mata. Sun ce idan ango yaiwa amarya wasa da nono wannan dadin da take ji zai taimaka mata wajen jikewar farjinta wanda har kan azzakari zai iya shiga a wannan lokacin. 

Yin Wasa da nono amarya babban sako ne dake ratsa jikin amarya a ranar daren farko, yi kokari cikin kwanciyar hankali ka dinga shafa mata nono kana tsotsa kuma kana yin wasa dashi. Za mu dakata anan sai nan gaba za mu dora yin bayani, da fatan kun gamsu daga abinda kuka Karanta. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post