Labaran Duniya
Kalli video Sarkin Kano Mohammed Sunusi Lamido Ya Caccaki Ganduje Da Gawuna Kan Hukuncin Kotu
Sunday, January 14, 2024
0
![]() |
Muhammad Sunusi Lamido Sunusi |
Sarkin Kano Mohammed Sunusi Lamido Ya Caccaki Ganduje Da Gawuna Kan Hukuncin Kotu
Sarkin Kano na 14 Mohammad Sunusi Lamido Sunusi ya taya murna ga al'ummar Kano kan nasarar da Engr Abba Kabir Yusuf ya samu a supreme court.
Kunsan kun faÉ—i zabe, kun nemi ku kwata sannan kuce kun yadda da hukuncin Allah? - - Sunusi Lamido Sunusi
Sarkin Kano na 14 ya bayyana haka ne a yayin da yake bayani bayan hukuncin kotun koli da ya tabbatar da gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf a karatun da yake gabatarwa.
Tun a makon da ya gabata ne kafin kotun ta yanke hukunci, sarki Sunusi Lamido Sunusi ya kira da Jan hankali kan alkalan kotun da su yi adalci a yayin yanke hukunci.
Kalli video
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment