Me ke ciko da gaban mace? |
Shin Me ke ciko da gaban mace?
Me ke ciko da gaban mace? Tambaya ce da kullum mata ke yi, wasu na so su san magani ko kuma abubuwan da za su dinga you don su samu cikowar gabansu.
Magani, hanyoyi, da abubuwan da ke ciko da naman gaban mace. Amma a wannan rubutun na yau na kawo muku hanya mafi sauki da za ku yi amfani da ita don ciko da gaban mace.
Wannan hadin yana kuma matse gaban mace sannan yana saukar da ni'ima ta wani fanni kuma yana ciko da nono mace. Abubuwan da yake yi suna da yawa. Za Ku nemi wadannan abubuwa kamar haka;
- Nonon rakumi
- Dabino
- Kwakwa
- Apple
- Ayaba
- Zuma
- Man hulba
Abinda ke ciko da gaban mace
Yadda zaki hada da farko zaki tafasa nonon rakumin ki bari ya huce, sai ki jika dabinonki ki cire kwallayen, ki hada shi tare da apple sai ki markada da Ayaba idan ya markadu sai ki zuba zuma ki zuba man hulba ki juya shi sosai. Sai ki saka a cikin fridge yadda ba zai lalace ba sai ki rinka sha a kullum sai ki samu man hulba kina shafawa a gabanki da nononki zaki sha mamaki. Allah yasa mudace