Yadda ake wasa da gaban namiji |
Kin iya yin wasa da gaban namiji ko kawai sai dai yazo ya biya bukatarsa ya tashi?
A matsayinki na matar aure babban abinda za ki yi don gamsar da mijinki shine ki iya yi masa wasa da gaban sa. Domin kuwa babu abinda namiji yafi so irin yadda mace za ta yi masa wasanni da gabansa.
Abin da zai baka haushi mata da yawa basu san yadda ake wasa da gaban namiji ba. Gaskiya duk macen da bata iya yin wasa da gaban mijinta ba akwai sauran ta. Domin kuwa in samun korafi da yawa daga wajen maza kan cewa basa samun gamsuwa daga wajen matansu saboda rashin iya wasannin tayar da sha'awa.
Hakan yasa a yau na zo muku da bayani a taikace kan yadda matan aure za su iya gamsar da mijinsu ta hanyar yi musu wasa da gaba. Domin shi namiji idan har kinsan yadda za ki yi masa wasa da gaba ko a lokacin da kike jinin alada ko kuma lokacin da baki bukatar saduwa dashi.
Yadda ake wasa da gaban namiji
Ki rike gabansa kin murzawa a hankali ba da karfi ba, ki rike da hannu 1 kina shafawa daya hannun kuma kina shafa masa kan nono. Nan da nan za kiga gabansa ya mike, sai ki fara saka kan kaciyar a baki kina wasa da ita a hankali har ki shigar da ita bakinki. Nan da nan za kiga ya fara fita hayyacinsa.
Sannan idan baki so Kisha gabansa za ki iya yin amfani da mai ki goga a kan gabansa kina shafawa kina zuwa kina dawowa. Wannan wani salon wasa da gaban namiji ne dake saurin saka miji yai relisin ba tare da bata lokaci ba.
Nan gaba zan kawo muku cikakken bayani kan yadda ake wasa da gaban namiji. Kamar yadda na bayyana tun a farko idan matan aure sun iya sarrafa mazajensu ta hanyar yi musu wasannin motsa sha'awa za su Kara samun soyayya daga gare su.