Maganin Tazarar Haihuwa Na Musulunci

Maganin Tazarar Haihuwa Na Musulunci

Maganin Tazarar Haihuwa Na Musulunci


 Maganin Tazarar Haihuwa Na Musulunci


Ma'auratan dake son yin tazarar haihuwa ba tare da sun sha magani ba, wato yin amfani ta hanyar lissafin wata kamar yadda musulunci ya Koyar. Idan kuka Karanta wannan rubutun za ku ji cikakken bayani kan yadda ake yin tazarar haihuwa cikin sauki. 


Duk macen da ita da mijinta suka yanke shawarar yin tazarar haihuwa suna iya yin amfani da lissafin wata, yadda ake yi kuwa shine mace za ta yi kokarin rike lissafi ko lokacin al'ada idan ya rage saura sati daya sai ki hana Mijinki ya sadu dake idan har ya yarda da hakan. 


Idan kin gama sai ki bayar da tazarar sati daya, insha Allah za'a dace, amma abinda ya kamata ku sani anan shine a tuna cewa Allah yana iya yin ikonsa kuma a samu ciki, amma Indai an yi hakan kaso 80 ana samun nasara. 


Hutun Haihuwa 

shi wannan hutun haihuwa shima maganin tazarar haihuwa ne na musulunci, domin sau dayawa zakaga wadansu matan sun samu matsalarsune sakamakon hutun haihuwa batare da asibitine aka bata kwaya ko allura ba, bamu hanaku zuwa asibitiba, biyan bukata naga Allah. 


Ga matan dake son hutun haihuwa misali kamar na shekara daya 


(1) A samu 'ya'yan damage guda daya, da safe sai a hadiyeshi, idan an tabbatar an hadiyeshi to a ranar kada a kuskura asha duk wani abu mai zaki sannan kuma kar ayarda asha fiye da daya


(1) sai bayan shekara daya idan ma za a kara sannan sai a kara, 'YA'YAN Damage ana samu a islamic center. 


 Neman Haihuwa Ta Hanyar Addu'a

Wata hanyace da akebi don neman haihuwa ta hanyar addu'a, ya ibadullah kusani cewa haihuwa ta Allah ce shi yake badawa shi yake hanawa kuma idan ya baka hakan bayana nufin kafı kowa bane, haka kuma idan ya hanaka bawai baya sonka bane kamar Annabi zakariya yayi shekaru da dama ba haihuwa matarsa kuma ta tsufa.


kamar Annabi Yunusa. kamar Annabi Ayuba shiyasa Allah da kansa yace" ku rokeni zan karba maku" magunguna tazarar haihuwa na musulunci suna da yawa. Da fatan za ku yi amfani da wadanda suka fi dacewa daku. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post