Maganin matsi ciki da waje

Maganin matsi ciki da waje
Maganin matsi ciki da waje


Matse Gabanki Ciki Da Waje Ta Yadda mijinki Zai Jiki Kamar Budurwa 


Kitsen damo da man ayu sun dade suna taka muhimmiyar rawa a wajen ma aurata wato jin nishadi lokacin saduwa ma aurata suji kamar akwana anayi kuma gashi baida matsala a gaban mace ko namiji musamman mata zakaga idan wannan kitsen ya karbi mace zata rikeshi shi kadai ya ishseta mallake mijinta. 


kuma kamar yanda mukayi bayani abaya namiji shima yana aiki da kitsen damo wato idan namiji yanaso yaga matarsa tana biye dashi akowanne lokaci sakamakon saduwa da yakeyi da ita to lokacinda yazo jimai da ita ya dauko man damo ya hadashi da zuma ya gauraya saiya shafa akan azzakarinsa to awannan lokacin matukar ya sadu da matarsa zataji bata taba gamsuwa irin wannan lokacinba amma kuma namiji me ciwon sanyi da basir bazai masaba hasalima zaisa maniyinsa zuwane da wuri. 


Ammafa ita mace idan ta samu man damo itama ta hadashi da zuma lokacinda zata sadu da mijinta saita debo dan kadan tayi matsi to awannan lokacin mijinta zai jita daban domin wani kalar dandano zatayi idan kuma so kike ki mallake mijinki a gado bayan kin saka zumar saiki samu lalle ki zuba ki saka ruwan alobera ki gauraya sosai saiki samu roba me kyau ki ajiye domin yakan dade be baciba sai kina matsi dashi. 


Haka kuma amarya da take shirin karbar angonta daga lokacinda ta fara gyaran jiki to ta kasance da man damo akusa domin idan tazo dafa kazar amarya ta zubashi kadan aciki sannan lokacinda ta rage kwana uku tana hadashi da zuma tana matsi dashi sannan tana shafawa a saman farjinta gefe da gefe wallahi duk namijinda ya shiga jikinta saiya nuna alamar yaji canji kuma gabanta zai ciko dum dum. 


Sannan mace idan tanason jindadin mijinta taji tamkar bata duniya lokacin jimai to ta hada man damo da man hulba original dan Egypt ta shafa a gabanta kuma tayi matsi dashi awa 3 kafin lokacinda zata sadu da mijinta shi kuma saiya hada man damon da zuma ya shafa akan azzakarinsa ku jarraba wannan kuga aiki. 


Bayan haka mace zata iya hada man damo da man ayu waje daya tayi matsi dashi yana kara mata dandano me gamsarwa. Haka nan dai shima man Ayu yake cin karensa babu babbaka saboda kusan kowa yasani ma aurata idan sukayi aiki dashi nishadi cikin jin dadi tareda gamsuwa. 


Kuma manyan mata sun samo dabarar hada man damo da farin miski, idan kin samu farin miski me kyau ki hadasu lokacinda kikaga oga ya hauro kin gama shiri dokinsa kawai zai hau to kishafa kadan kadan a gabanki yadan shiga kadan bawai kitura can cikiba kinayin wannan kibawa oga ya shiga kiga rudewa


To akwai abu biyu da yakamata mata su fara lura akan aiki da man ayu ko man damo Abu nafarko kitabbatar kinsamu original kuma yanda zaki gane original zakiga daga yaji sanyi zaiyi bacci zakiji yana kamshin kitse ki lura sosai da kamshinsa


kada kisayi Wanda aka hada da wani oil din don ba zaiyi miki ba. Sannan ki tabbatar bakida matsalar infection, koda yake wasu matan suna dashima amma yana musu aiki amma dai wanda batada shi yafi yi mata.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post