Maganin Karin Sha'awa Ga Mata |
Maganin Karin Sha'awa Ga Ma'aurata
Mace wadda bata cika damuwa da namiji ba ko kuma wadda batada kuzari kuma tanaso taga tana gamsar da mijinta, yanada kyau ta jarraba wannan wanda nasan wasu suna sayan garin amma basu gane yanda ake hadawaba.
maganin karin sha'awa ga mata
Duk macen dake son yin maganin karin shaawa ta samu dabino, garin habbatussauda da 'ya'yan zogale da kuma furen zogale busassu a dake su.
Za'a dinga diban garin ana sha da madara peak ko nono wannan mace ko namiji kowa yana sha. Sai dai banda mata masu ciki.
wannan faida tasamo asali daga kamfanin Yasdeen Herbal Medicine and marriage counselling, dan Allah duk Wanda yasamu wannan sako yayi sharing dinshi saboda ma'aurata da yawa suna fama da wannan matsalar.
Sannan kuma a dinga ci da shan abubuwan dake taimakawa wajen kara sha'awa kamar ya'yan itatuwa na marmari, da kayan masrufi.