Maganin dafin maciji da kunama

Maganin dafin maciji da kunama
Maganin dafin maciji da kunama 


Maganin dafin maciji da kunama musamman ga mutanen kauye 


Mun samu sakonni daga masu bibiyar mu kan maganin da za su yi amfani dashi idan maciji ko kunama sun harbe su.


Da farko dai idan mutum ya fuskanci saran maciji ko kunama abinda zai fara yi shine ya fara daure wajen macijin ko kunamar ya sare shi.


Maganin dafin maciji da kunama 

Ku samu ganyen dorawa ku wanke da ruwa a hada da citta daka a kara ruwa sannan a tace ruwan, a samu karamin cup a zuba a shanye, bayan awa daya a kuma diba a sha.


Idan aka yi hakan cikin awa daya dafin saran zai fita daga jikin mutum. Wannan shine sahihin maganin dafin maciji da kunama.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post