Hotunan Yadda Ake Saduwa Da Amarya A Daren Farko - Android Pols

Hotunan Yadda Ake Saduwa Da Amarya A Daren Farko - Android Pols
Hotunan Yadda Ake Saduwa Da Amarya A Daren Farko 


Daren Farko: An fi son miji yaje wa amarya da hira kuma kada yayi gaggawar nuna mata cewar yin jimai ya kawo shi kusa da ita 


Wadannan bayyani an ruwaito su ne musamman saboda ma'aurata da maza masu shirin yin aure. Babban abinda yake sa Mata jin tsoron jama'i shine ta yadda ake fara saduwa dasu a lokacin da suka yi auren farko, wato lokacin da aka aurar da yarinya tana budurwa.

Abinda ya kamata mu sani anan shine lokacin da ango zai kawar da budurcin amaryar sa yakamata ya bita a hankali domin kada ya manta ita amaryar batasan yadda ake saduwa a daren farko ba.


Abinda Yakamata Ango Yayi A Yayin Saduwa A Daren Farko

An fi son miji yaje wa amarya da hira kuma kada yayi gaggawar nuna mata cewar yin jimai ya kawo shi kusa da ita, idan yana cikin hira da ita sai ya kwantar da kansa a kan kafafuwanta kuma yaci gaba da hirar sa.

Idan an dan dauki lokaci ana hira sai ya dauki daya daga cikin hannayensa ya dora a jikin ta kuma ya fara wasa da jikin nata a hankali, yana wasan yana cire mata kaya a hankali, yana wasa da cibiyarta kuma yana yin sama da hannun sa zuwa kirjinta a hankali, da zaran yakai hannusa a kan nononta, sai ya ci gaba da wasa da nonowan na ta a hankali, idan so samu ne sai yasa bakin sa akan nonowan kuma yaci gaba da wasa dasu a hankali. Wasu na cewa mu kawo musu hotunan yadda ake saduwa da amarya. 

Yana cikin wasan idan har sha'awarta ya fara tashi zai ga ta fara jawo shi ko kuma ta fara rike mashi jiki, hakkan alamune na cewar sha'awarta ya fara tashi kuma tana son a fara jimai da ita kenan, abin sani a nan shine ko da sha'awar maigida ta tashi to yayi kokari ya danne ta shi dai kawai yaci gaba da wasa da ita kuma yayi sauri ya mayar da hannusa a kan farjinta. Kuma ya cigaba da wasa da dan tsakan ta, wato (clitoris), bayan lokaci kadan sai ya mayar da bakinsa akan farjin domin yaci gaba da tsotar dan tsakan da kuma leben gindinta.

A wanna lokacin za kaga amarya ba abinda ta ke so irin taji anfara saduwa da ita, wata amaryar ma da kanta zata gaya ma maigida cewar ya fara jimai da ita, wata amaryan kuma da kanta zata kama azzakarin maigida tasa a farjinta.

Ana son idan maigida zai fara jimain sai ya fara a hankali wato ya fara shigar da kan kaciyarsa cikin farjinta a hankali, bada gaggawa ba wato yana turawa a hankali yana dawo da kan azzakarin bakin leben farjinta a hankali bada karfiba, musamman ma idan budurwa ce, hakan zai cigaba da yi har kowa ya manta inda yake, nan gaba za mu kawo muku hotunan yadda ake saduwa da amarya. 

Wani muhimmin abin lura anan shine wasa da farjin mace da baki yana matukar tayarwa da mata sha'awa kuma yawaita yin hakan na hana mutuwar sha'awar mata. Kuma hakan na sa mata jin dadin jima'i kuma yana hana su jin tsoron jima'i kuma ma hakan nasa samun ninkin jin dadin jimai wanda hakan kuma nasa saurin daukar ciki.

Yawaita irin wannan jima'in na karawa mace son maigidanta musamman ma a duk lokacin da baya kusa da ita, kuma ma za kaga idan yana kusa da itan, tana yawan son wasa dashi kuma zakaga amarya tayi saurin sakin jiki da maigida kuma ma hakan na kara ma maigida da amarya son juna.

Koda saki ya kasan ce a tsakanin irin wadannan ma'auratan zakaga cewar matar na kewar mijinta na baya, idan har sabon mijin da ta Aura baida karfı. A darasin mu na gaba za mu kawo muku bayani a aikace da hotunan yadda ake saduwa da amarya a daren farko.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post