Halin Da Mata Suke Shiga A Dalilin Rashin Samun Gamsuwar Jima'i Daga Mazajensu

Halin Da Mata Suke Shiga A Dalilin Rashin Samun Gamsuwar Jima'i Daga Mazajensu
Halin Da Mata Suke Shiga A Dalilin Rashin Samun Gamsuwar Jima'i Daga Mazajensu 


Halin Da Mata Suke Shiga A Dalilin Rashin Samun Gamsuwar Jima'i Daga Mazajensu 


Babbar matsalar da mata ke fuskanta a wannan lokacin shine, rashin samun gamsuwar jima'i daga wajen mazajensu wanda haka ya jefa mata da dama cikin matsaloli nadama da damuwa. 


Wasu matan sun tsinci kansu suna bin maza a waje sakamakon rashin samun cikakkiyar gamsuwa daga mazajensu. Domin ita mace duk irin jarabar ta idan har namiji yana gamsar da ita yanda yakamata bazata daga kai takalli wani namijin idan bashi ba. 


Amma shi namiji duk yanda kikakai da gamsar dashi ko saka shi nishadi to da ya hango wata sai wanda allah ya kiyaye, Matsalar dake faruwa a wannan lokacin da zakaga matan aure suna bin maza a waje ta samo asaline daga wadannan abubuwan da zan lissafa kamar haka;


1 Rashin samun cikakkiyar gamsuwa daga wajen namiji, mace zataci, zata sha, kuma hankalinta a kwance, dole zata bukaci jima'i. Hakika bincike ya tabbatar da cewa mata sunfi maza sha'awa, idan har mace tanada lafiya dole ta bukaci jima'i, kuma bakowace mace ke iya mallakar kanta ba in bukatar Jima'i ta motsamata, hakan yana kai wasu ga halaka.


Amma idan mun duba zamuga laifin mijin ne, domin idan har ya iya biyamata bukata to bazata hangi wani namiji a waje ba. To menene yake janyo matsalar da wasu matan basa samun gamsuwa daga mazajensu?


Akwai rashin cikakkiyar lafiya daga wajen namiji, kamar su matsalar sanyi, basur, hawan jini, ciwon suger, rashin abinci me gina jiki, ko matsalar istimna'i da sauran cututtuka da ke iya taba lafiyar mazantakar namiji. 


Tayiwu kuma matsalar daga macene ba daga namijin ba, kamar matsalar infection tana iya hana mace gamsuwa ko jindadin jima'i, ko kuma matsalar iska, wato namiji dare, aljanin soyayya da yake aure mace, sai ya hanata jin dadin jima'i gabadaya,


2: Rashin kwarewa wajen jima'i, da rashin cikakken ilimin sarrafa mace gamsuwa ko jin dadin jima'i domin kuwa ba wai iya zallar caccakar farjine yake bada gamsuwa yayin jima'i ba, akwai salo da kwarewa da sarrafa jiki yanda yakamata, kai hattama shigar azzakarin ma da caccakashi cikin farjin shikanshi yanada salo kalakala, bawai haka kawai akeyinshiba. 


3 Son kai daga bangaren namiji, kaso 9 cikin 10 na maza suna da matukar son kansu ta wajen jima'i, mafi yawansu da zarar sunyi inzali shikenan babu ruwansu da abokiyar jima'insu ko ta gamsu ko bata gamsuba su baruwansu, idan ma mutuwa zakiyi bai damesuba tunda sun biya tasu bukatar, kuma haka kuskurene da zalunci. A matsayinka na namiji kanada damar da zaka auri mace har 4 kaga koda wannan takasa gamsar dakai, to kanada wata zakaje wajenta kuma zata gamsar dakai, 


Amma kayi tunani akan diyar mutane ka dakkota ka ajiyeta a gidanka, kuma Allah bai halittamata wani namijin ba sai kai kadai, kazo ka jagwakgwalata, ka tayarmata da sha'awa,  daga shigarka kayi inzali, kuma katashi kabarta a haka, sannan Allah bai halittamata ita taje wajen namijin ba bayan kai, wanda kai kuma kanada damar zuwa wajen dayar matarka idan daya takasa gamsar dakai.


Haka za kabar yarinyar mutane cikin ciwo, wata tayita fama da ciwon mara, wata kuwa ta kasa hakuri tayi anfani da hannunta ta karasa biyawa kanta bukata. Akwana atashi ana hakan ciwo yazo ya kamata, Sanadin sa hannu da takeyi tana biyawa kanta bukata, daga nan kai kuma aure zaka kara shikenan ita kuma ta zama abar wulakantawa a gareka saboda ciwo ya sameta, kuma kamanta Kaine asalin ciwon da yasameta, yanzu kana tunanin Allah zai bar hakkinta ya tafi a banza idan har ba itace ta yafe makaba???


Dan uwa in baka tsaya da kanka ba kasauke nauyin dake kanka ba na gamsar da iyalinka, to wakake jira daga waje yazo ya gamsarmaka da iyalin naka???


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

1 Comments

Previous Post Next Post