Kazar Mallaka |
Don Matan Aure: Yadda Ake Yin Hadin Dafa Kazar Mallaka
Assalmu alikum yan uwa ina gabatar muku da hadin kaza dahuwar mallaka sirri, wannan ita ake kira kazar mallaka, maganar gaskiya duk macen da taci wananan kaza kuma ta samu ta kwanta da mai gida to wallahi ta gama mallaka duk wuya duk rintsi babu wata mace da take da wani tasirin da za ta hada kanta dake wajan soyayyar maigida gaskiyar magana sai dai itama idan taci wannan kazar mallaka.
Babu shakka mallaka ce mai zafi tana kara dankon kauna mata ga namji, domin zaiji bashi da sauran wata bukata a wajen wata 'ya mace bayan ke kadai sai dai sanan hadin kazar zai sa ki kasance mai niima mai dadi abar so wajan maigida.
Hadin Dafa Kazar Mallaka
Ana dafa kazar da saiwowi, amma dan Allah yan uwa aji tsoron Allah kada ki mallaki namiji domin ki cutar dashi.