Labaran Kannywood
Fatima Hussain Jaruma Shirin Labarina Ta Samu Kyautar Dankareriyar Mota
Monday, January 15, 2024
0
![]() |
Fatima Hussain Jaruma Shirin Labarina Ta Samu Kyautar Dankareriyar Mota |
Fatima Hussain Jaruma Shirin Labarina Ta Samu Kyautar Dankareriyar Mota
Fitacciyar jarumar a cikin shirin nan mai dogon Zango na Labarina Fatima Hussain wacce aka fi sani da suna Maryam a cikin shirin Labarina ta samu kyautar dankareriyar mota daga wani masoyinta.
Labarai dai sun yadu a kafafen sadarwar zamani inda rahoton ke cewa, Wani bawan Allah mai kallon shirin Labarina ya gwangwaje Fatima Hussain (Maryam Labarina) da Kyautar Mota Wadda kudinta yakai naira Miliyan Shida
Mutumin ya ce "Ya mata kyautar motar ne, Sakamakon yadda ta nuna gudun dukiya a cikin shirin Labarin, hakan ya burgeshi sosai, a cewar majiyar.
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment