Amfanin Tafarnuwa Wajen Rage Kitse Da Tumbi

Amfanin Tafarnuwa Wajen Rage Kitse Da Tumbi
Amfanin Tafarnuwa Wajen Rage Kitse Da Tumbi


Yadda Ake Yin Amfani Da Tafarnuwa Wajen Rage Kitse Da Tumbi


Ina mutanen dake fama da matsalar yawan kiste a cikinsu da girman tumbi kuma suke son su rage? Ga wani magani da ake yi da Tafarnuwa da zai taimaka muku wajen rage yawan Kitse da tumbi.

Shi wannan maganin ana shan na kwana 3 zuwa 7, idan mutumin dake son ya rage Kitse ko tumbi ya sha lokacin da aka ganshi za'a iya cewa ko ya kamu da ciwon siga ne saboda zai yi rama idan ya sha maganin.


Amfanin Tafarnuwa Wajen Rage Kitse Da Tumbi

Ana so ku samu tafarnuwa kamar 6 ku bare a Jika a cikin ruwa a barshi ya kwana, idan ya kwana sai a dauki ya'yan tafarnuwa a ci, amma cin baida dadi dole haka za'a ci, sai ka dauki ruwan a sanye.

Haka zaka dinga yi duk bayan kwana 1, ma'ana tsallaken kwana 1 ake yi kuma ba'a so a wuce kwana 3 ba'a yi ba domin yana sa mutum ya rame. Idan akwai Kitse a jikin ka ko idan akwai tumbi Indai kana yin jikon tafarnuwa kana ci to babu shakka za ka rage dukkan yawan kiste da tumbi. 

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post