Alamomin Nakuda Ga Mata Masu Ciki

Alamomin Nakuda Ga Mata Masu Ciki
Alamomin Nakuda


Alamomin Nakuda Ga Mata Masu Ciki Da Abubuwan Da Ake Yiwa Mace Lokacin Nakuda 


Yau za mu yi magana akan alamomin nakuda ga mata masu ciki. Ita dai nakuda wani yanayi ne da mata kawai keyinta a yayin da Allah ya albarkacesu da samun karuwa ta juna biyu. Yayin da aka zo haihuwa mafi yawancin ana samun matsala yayin haihuwa ga mata iyayenmu wani lokaci idan mace tazo haihuwa tana rasa rayuwarta mussaman a yankunanmu na karkara. 


Wata kuma bayan haihuwa jini zai iya gwammacewa wanda ana yawan wahala yayin tarboshi ko tsaidashi. A kalla ana kalanta mata yayin haihuwa suna zubar da jini kusan (Lita Daya 1 Ko Daya Da Rabi). 


Yana da kyau mazaje idan matansu suka samu juna 2 tun kamar yana wata 1 ko 2 a sama mata mai cikin abubuwan da ke gina jiki da kuma wadanda zasu karamata lafiya da Karin jini a jikinta saboda yayin haihuwa mata suna zubar da jini sosai


Alamomin Nakuda 

1 Fashewar faya da fitar ruwa wanda a

hausance muna kiransu da zaki

2 Dawowar kan jariri a kasa the baby

drop lower position in the pelvic

3 Her water break amniotic fluid

4 Fitar jini a farjin mace, bloody vaginal

discharge

5 Ciwon baya, back pain

6 Ciwon Mara cramping da rugugi

7 Diarrhea 

8 Nausea

9 Budewar cervix dilate

10 Yawan ciwon mara

11 Yawan ciwon kafafu da ciwon baya

da sauransu


 Abubuwan Da Mace Mai Nakuda A Matsayin First Aid 

1 Gaggawar kai me nakuda asibiti

2 Jin amfani da kaya masu tsafta yayi

duk wani taimako da za ayiwa mai

nakuda

3 Bata duk wani abu kamar Maltin da Madara

domin kara mata jini nan take da sauransu


Abubuwan Da Ya Kamata Ayi Don Kaucewa Daga Fadawa Matsala 

1 Baiwa yaro first break milk after birth

colostrum, baiwa yaro nono farko saboda 

yana dauke da muhimman abubuwan da

dauke kamar (ANTI BODIES )

2 Amfanida tsabtatacen instruments

domin yanke cibi

3 Uses sharp instruments

4 Amfanida dele pad domin tsotse jini

Kada a saka ragga ko tsumma ko soson katifa a farji

5 Tsarki da ruwan dumi domin hana duk wata bakuwar cuta yin rayuwa


Wanan sune alamomin nakuda da abubuwan da za'a yiwa Jariri da kuma abubuwan da za'a yiwa mace lokacin da take yin nakuda. Allah ya saukar da iyayenmu mata lafiya amin. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post