Alamomin Mace Mai Tsananin Sha'awa |
Mahimmancin kafar mace na daga cikin alamomin da ake iya ganewa tana da tsananin sha'awa
Kamar yadda masana ke fadi cewa mace ta boye kafa yafi saka nikabi, don haka ki boye fuskarki y’ar uwa domin itama Kafar ki tsiraicinki ne. Idan namiji ya kalli kafarki indai yanada ilimin tamkar ya kalli farjinki ne, kuma zai iya gane kinada sha'awa ko akasin hakan. Kalli wannan VIDEO don jin cikakken bayani
Alamomin Mace Mai Tsananin Sha'awa
Masana sun bayyana wasu alamomin da ake iya gane mace mai tsanani sha'awa, sai ku saurara da kyau ku ji idan kuna daga cikin matan dake da tsananin sha'awa, Ga su kamar haka
1 Idan yatsar kafar mace ta kusa da babban yatsa tafi babbar yatsa tsawo to yana nuna alama mace tana da karfin sha’awa. Idan kuma babbar yatsa da ta kusa dashi sukazo tsawo daya yana macen tana da saukin sha’awa.
2 Idan babbar yatsar mace tana da girma sosai da kuma tsawo to hakan yana nufin(Vagina(kasanki) yana da kofa babba da kuma tsayi). Idan kuma babbar yatsarki bai da girma sosai kuma bata da tsawo, hakan yana nufin(Vagina dinku beda kofa babba a matse kike, kuma baki da zurfi sosai).
3 Wata alama na gane mace mai tsananin sha'awa shine, Idan mace nada wushiryar kafa wato duk tsakanin yatsunki akwai space ba sosai ba to hakan yana nufin(kina da Ni’ima, kuma kina da dadi na jima’i ga namiji).
4 Idan diddigen mace yana da cika babu rama a cikinsa to hakan yana nufin(tana da juriya wurin jima’i, duk kwakwar namiji zata iya dauke buk’atarsa).
Wadannan sune alamomin mace mai tsananin sha'awa kamar yadda masana ilimin jima'i suka bayyana. Sai dai duk da wannan alamun akan iya samun hakan ya kasance ba daidai ba. Allah shiya barwa kansa sani. Ku latsa nan ku kalli VIDEO don jin cikakken bayani.