Alamomin Mace Mai Ni'ima |
Alamomin Mace Mai Ni'ima Wai shin menene ni'ima a jikin mace
Ni'ima dai wasu sinadarai ne da suke taruwa wajen jiyar da dadin ma'aurata ko basu cikakken gamsuwa a lokacin Saduwa. Mutane da dama sun dauka mace mai kiba ko mai kyau ko mai kugu/hips ko me manyan boob wato nono itace mai ni'ima, to gaskiya abin ba haka bane.
Allah ya halicci mata kala-kala kuma kowacce da irin baiwar da yayi mata, wata zakaga bata da kiba amma kullum kamar korama take zunzurutun ruwa a gabanta na nia'ima. Wata kuma tanada kiba amma kullum gabanta yana bushe, wasu matan idan sunada ni' ima zasu rinka zubarda wani ruwa mai kamshi sannan kullum suna cikin shauki da sha'awar jima'i. Amma shi wannan ruwan ba kowane ne na ni'ima ba don akwai wanda yake fitowa na cuta ya danganta da kalarsa to amma mace wanda bata da ni ima bata cika sha'awar jima'i ba amma idan namiji kuma ya nemeta tafishi zumudi.
Alamomin Mace Mai Ni'ima
Kamar yadda mutane da yawa ke neman sanin irin alamomin Yadda ake gane mata masu ni'ima, na tattaro muku wasu daga cikinsu da za ku gane kamar haka. Alamomin cikakken ni'ima sun hada da:-
(1) Mace ta dinga jinta cikin danshi
(2) ki kasance cikin dumin farji
(3) Fitowan ruwa a lokacin jima'i
(4) Cikowar gaba da jinki a matse
(5) Gamsar da miji da rikicewan sa lokacin jima'i/saduwa ko ince sha'ani, koda baya sambatu
(6) mace mai cikakken ni'ima takan ji sha'awa lokaci lokaci.
(1) Mace zata rika jinta cikin danshi ko tafiya kike zaki ji santsi santsi a jikinki, sannan idan kinje fitsari wajen tsarki zaki ga ruwa mai dan yauki ko yauki sosai a haraban farji kina wankowa ko kiga dan alamun shi a pant dinki. Kuma ruwan zaki ganshi fari kaman ruwa ko ki ganshi ruwan madara, it depends da safe period and ovulation period dinki. Amma duk ruwan da zaki gani wanda baida yauki wani daban haka ko kaman koko to na cuta ne.
Dan haka mata ku kula ku san wani kalan ruwa kuke fitar wa daga jikinku. Sannan akwai wani ruwa dake fita daga jikin mace wanda ba ni'ima bane kuma ba infection bane.
Nasan zaku ce wani ruwa ne hakan wanda ba na ni'ima bane? Idan mace suka yi Jima'i da oga sosai da daddare to washegari zata ga sperm din yana dan fita kadan kadan kuma shi baida yauki sosai wasu har sai washegari ma sperm din ke gama fita musamman idan oga yai ambaliyan fresh milk din sosai. Kila kuna observing haka idan baki lura ki fara sa ido daga yanzu zaki gani.
(2) Mace ta kasance cikin dumi alama ne na ni'ima, dumin farji mace na temakawa matuka wajen gamsar da maigida yana tickling high arousal wajen jima'i/Sha'ani yana taimakawa wajen sa azzakarin maigida ya kara kauri da tsawo, ba'aso cikin farji ya kasance da sanyi yana tsinka ni'ima kuma yana rage kuzarin namiji wajen saduwa. Ta yanda zaki gane kina da dumin gaba ko hannunki kika dan jingina ta kasan ki zakiji da dumi. Idan farji bata da dumi ba zakiji ba.
Abubuwan Dake Saka Dumin Farji
Baya ga alamomin mace mai ni'ima, ga kuma abubuwan da mata za su yi domin saka farjinsu ya dinga ni'ima.
(1) Tsarki da ruwan dumi koda yaushe
(2) Sa pant akai akai amma banda dare
(3) Yawan hade kafan ki idan kIna zaune
(4) Tsugunno kan rushi ko baki sa komai ba.
(5) Lulluba da ko bedspread ne lokacin saduwa/jima'i ko ince sha'ani. Sai kuma nature.
Akwai Abubuwa Dake Rage Dumin Farji
Bayan alamomin mace mai ni'ima da kuma abinda ke jawo ni'ima ga mace, akwai kuma abubuwa dake rage ni'ima ga mace.
(1) tsarki da ruwan sanyi.
(2) Rashin sanya pant
(2) Yawan wawan zama
(3) Rashin lulluba lokacin jima'i ko kuma fan ko Ac na kunne
(4) Saka yatsa a farji
(5) Yawo ba takalmi a tsakar gida
(6) infection.
Wadannan sune alamomin mace mai ni'ima, da kuma abubuwan dake jawo ko rage ni'ima ga mace. Ina rokonku duk wacce ta karanta taji dadi kuma ta karu tamun addu'a allah ya cikamun burikana na alkhairi ya kuma bani mace ta gari.