Alamomin Mace Mai Dadi Da Ni'ima - Android Pols

Alamomin Mace Mai Dadi Da Ni'ima
Alamomin Mace Mai Dadi Da Ni'ima 


 Yana daga cikin alamomin mace mai ni'ima  shine da zarar ta Ji zantuka na motsa sha'awa zata Ji sha'awa ta motsa mata


Duk namijin da ya samu mace mai dadi da ni'ima tabbas ya more mata, sai dai ba kowace mace ake iya samu da alamomin ni'ima ba. Wannan yasa maza musamman wanda ke son yin aure suke neman sanin alamomin da za su iya gane mace mai dadi da kuma ni'ima. 

Hakan yasa a yau muka yi iya kokarin mu wajen tattaro muku wasu daga cikin alamomin mace mai dadi da ni'ima da ake iya ganewa a jikin mata. Sai dai ba lallai hakan ya iya zama gaskiya 100% ba. Ga su kamar haka;


Alamomin Mace Mai Dadi Da Ni'ima 

1) Mace mai dadi da ni'ima itace wacce take dauke da damshin farji wanda a turance ake Kiransa da (Flora), Wannan damshin Farji shine tarko kuma mai tsaron gidan Farji da ke Kame duk wata cuta da zata cutar da farjinta sai ya kameta ya kashe ta. 

2) Yana daga cikin alamomin mace mai ni'ima  shine da zarar ta Ji zantuka na motsa sha'awa zata Ji sha'awa ta motsa mata, kuma farjinta zai jike nan take, kuma za ta so ta kasance da namiji a lokacin da ta jike. 

3) Tana dauke da cikakkiyar sha'awa a lokacin da ta ga mijinta Ko taga Namiji ko da bai tabata ko ta taba shi ba. Mace idan ta ga irin namijin da take so za ka samu pant dinta ya jike saboda tsananin ni'ima. 

4) Itace take fitar da wani ruwa me kamar majina bayan ta kammala jinin al'ada, musamman idan ita budurwa ce ko marar aure, wannan ruwan me kamar majina ba na ciwo bane hakan yana nuna cewa tana sake kwayayen haihuwa, wanda a turance ake kiransa da Ovulation. Wadannan kwayayen suna mutuwa ne saboda babu namijin da ya kusanceta da zai bata ciki, toh idan suka jira kwan Namiji bai zo ba sune suke fitowa kaman majina-majina bayan sun mutu. 

5) Mace mai dadi itace take jure adadin jima'i ko da sau bakwai ne a kowanne dare idan za ta yi kwanciyar jimai baza taji ya isheta ba. Hakan yana nuna tana da ni'ima da kuma son kasancewa da namiji. 

7) farjinta yana cike da nama Dim-dim, ba Kofa a hangame ba kamar tiyo, kuma bata yin tusar gaba yayin jima'i kuma idan ana Jima'i da ita tana fitar da wani farin ruwa mai dauke da maiko da santsi da dumi. 

8) Mace mai dadi itace take yin inzali (zuwan kai) me malalowa fari fat kamar madara kuma me sanyi da maiko a cikin sa, takan kawoshi cikin kowanne minti biyu idan ana cikin yin jima'i

9) Itace kamar rijiya gaba uku tare da murfinta da kwadonta hade da dan makulli a ciki (Open and Close) a cikin Farjinta, ita mace mai ni'ima ta san wannan 

10) Itace idan mijinta yana saduwa da ita take jin dadin jima'i da kuma gamsuwa yadda ya kamata. Kuma tana kokarin gamsar da mijinta a duk lokacin da ya bukace ta. 

Wannan sune wasu daga cikin alamomin mace mai dadi da ni'ima. Duk macen da ta Karanta nasan ta san matsayinta. Sai dai ina jan hankalin maza dake neman sanin alamomin mace mai ni'ima da dadi, idan kuna son sanin hakan sai kun yi aure. Amma babu wasu Alamu na zahiri da za ku iya gane hakan a jikin mata.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post