Alamomi 10 Da Ake Gane Mace Harija

Alamomi 10 Da Ake Gane Mace Harija

Alamomi 10 Da Ake Gane Mace Harija 


Alamomi 10 Da Ake Gane Mace Harija Da Mace Mai Karfin Sha'awa 


Gano siffofi ko alamomin mace harija ba abune mai sauki ba, sai dai masana sun bayyana wasu alamomi 10 wadanda idan aka samu mace dasu yana nuna ita harija ce, ma'ana wacce ke matukar son a yi jima’i da ita. 


Alamomin mace harija 

Ga jerin alamomin mace harija kamar yadda masana suka bayyana, amma zan kawo muku su a takaice don Kada rubutun yai tsayi. 


1. Mace mai kiba; idan kaga mace mai kiba ko girman jiki alamu ne dake nuna tana da karfin sha'awa kuma zata jure Jima'i sosai ba tare da kosawa ba. 


2. Mace mai idanu jajawur da manyan duga- dugai, wannan na daga cikin alamu nah zahiri da aka fi gani a jikin mace idan ita harija ce. 


3. Mace mai yawan nishi da karfi lokacin saduwa, wannan kuwa sai an aure su ake iya gane su. Domin su irin wannan matan ba'a gane suna da son Jima'i sai yayin da aka yi tarayya dasu. 


4. Mace mai yawan susar gaba ko makwarara, masana sun bayyana cewa idan kaga mace na yawan Sosa gabanta alamun dake nuna tana son Jima'i. 


5. Mace mai yawan zama a tale sagaga ana hangen gabanta, wannan ba sai an bayyana maka ba domin duk macen dake irin wannan dabiar kai kasan cewa so take a shigeta. 


6. Mace mai yawan barci, idan kaga mace ko yaushe tana rufe a daki tana kwance sha'awa ce ke damun ta. 


7. Mace mai yawan gyaran daurin zane, itama alamu ne dake nuna sha'awa ne da ita. Kuma tana son namiji a kusa da ita. 


8. Mace mai yawan shiga ba haya ko toilet, idan kaga mace akai akai tana yawan shiga bandaki so take a sadu da ita. 


9. Mace mai yawan zufa da fushi, suma a cewar masana alamu ne dake nuna harija ce, aure take so. 


10. Mace mai sabbatun sha'awa idan taga wanda take so, idan kaga budurwarka tana yi maka surutai da maganganu kai tsaye ya nuna so take ka sadu da ita. 


Wadannan sune alamomin 10 da ake iya gane harijar mace kamar yadda masana ilimin jima'i da halayyar dan adam suka bayyana. Da fatan kun ilimantu daga abubuwan da kuka Karanta. Sai dai inaso ku sani duk wadannan alamomin da kuka gani ba tabbas bane domin akwai masu alamomin amma kuma ba harijai bane akwai kuma marasa alamomin amma harijai ne. 


Don haka Kada ku yi amfani da wadannan alamomin da muka bayyana a matsayin wani gwaji ko maauni na gano harijar mace. Kudai ku yi fatan samun mace tagari wacce za is ta yi daidai da bukatar ku. Allah yasa mu dace amin.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post