Abubuwan Dake tayarwa maza sha'awa

Abubuwan Dake tayarwa maza sha'awa
Abubuwan Dake tayarwa maza sha'awa


Abubuwan Dake tayarwa maza sha'awa


Masana ilimin jima'i sun bayyana abubuwan dake motsa sha'awa da abubuwan dake tsokano da sha'awa tsakanin mace da namiji suna da yawa, ga wasu daga cikin su zan bayyana muku kamar haka:


Abubuwan Dake tayarwa maza sha awa

1) Kallo: Idan namiji yayi duba zuwa mace sai sha'awarsa ta motsa a haka, ita ma idan ta dube shi. shi ya sa Allah ya hana muminai maza duba ga matan da ba nasu ba, Ya kuma hana muminai mata duba zuwa ga mazan da ba nasu ba.


Sannan kuma yana cewa: "Gayawa muminai maza su runtse idanuwansu kuma su kiyaye farjinsu, wannan shi yafı tsarkaka a garesu, Hakika Allah masani ne akan abin da suke aikatawa".


Wannan ita ce dokar da Allah Madaukakin Sarki ya kafawa muminai maza, sannan muminai mata Allah (SAW) ya kafa musu dokoki.


"Gayawa muminai mata su runtse idanuwansu kuma su kiyaye farjinsu kuma kada su bayyana adonsu sai wanda ya bayyana daga garesu, kuma su buga lullubinsu akan kafafunsu, kuma kada su bayyana adonsu sai ga mazajensu.


2) Tunani: Idan namiji ko mace suka yi tunani a kan junansu sai sha'awarsu ta motsa. Wannan yana daga cikin abubuwan dake tayarwa maza sha'awa. 


3) Kwalliya: Kwalliya ita ma tana motsa sha'awar jima'in namiji idan ya ga mace tayi kwalliya musamman idan wacce yakeso ce Nancy da nan zai ji sha'awar sa ta most. 


4) Murya: Muryar mace na ta da sha'awar namiji, idan ya ji muryar mace na zaki sai sha'awar jima'insa ta motsa ko aka kebance mace to da zarar ya ji muryarta sai bukatarsa ta biya. Shi ya sa ma, Manzon Allah (SAW) ya hana mata masu imani bayyana da muryarsu ko da a cikin gidane.


5) Turare: Sanya turare mai kamshi: Yana daga cikin abubuwan dake motsa shaawa jima'i ga wanda ya shakeshi.


Manzon Allah (SAW) ya ce: Duk matar da ta sa turare ba ga mai gidanta ba, to ba za'a karbi sallartaba har sai ta wanke daga kamshinta. Shi ya sa Manzon Allah (SAW) ya hana mata saka turare idan ba ga mazajensuba.


Shawarwari 

Ki kasance mai kula da wasu manyan gabbai a jikinki. Domin Manzon Allah (SAW) ya gayawa maza cewa idan kaga wata mace ta burgeshi a waje to ya koma gida gurin tashi abin da ka ga wannan da shi shi ne ga taka, idan kika duba ba wadda tafi wata sai wadda ta fi gyara da kulawa, sai ki ga mutum ya tafi wajen wadda ta fi matarsa shekaru saboda kulawa da goge goge da gyara jikinta ba kuma don tafi matarsa ba ne.


Sai ki kula da gyaran jiki kamar haka:

1-FARJI: Domin Allah ya kallawafa namiji son sa, don da akwai masu yin aure dan farji kinga lalacewarsa kamar lalacewar aurankice. Domin an ce duk jima'i farjin mace yana fadi da gani daya daga cikin gani dubu shi kuma namiji yana raguwa da gani daya cikin dubu to kin ga ke kina kara girma shi kuma yana raguwa to zai ji yana son karamar yarinya, na hore ki da ki kula da wannan bangaren.


Shawara Ta Biyu:

Ki kasance mai kula da nonuwanki, ita ce babbar gaba ta biyu wacce namiji ke kwallafa rai a kanta kuma tana motsa sha'awar namiji ki zamo mai boyeshi kar ki dinga barinsa a bude ko'ina yana gani. Na hore ki da shan (ZANBA DUMBUL-DUNBUL).


Shawara Ta Uku :

Kar ki bari sha'awarki ta dauke idan ta dauke za ki daina bawa mijinki kulawar data dace.


Abubuwan dake dauke sha'awa sune:-

Akwai wata tsoka a jikin farjin mace mai suna Bazaxaure wadda jinin haila yake bi ta jikinta barinta tayi dauda yana dauke sha'awa gwargwadon daukewarta gwagwadon kwanciyar sha'awarki, idan kuma babu dauda a jikinta to mace zata sami sha'awa sosai.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post