Abubuwan Dake Kara Ruwan Maniyyi Ga Ma’aurata
Akwai abubuwan da dama wadanda idan ma’aurata suna cinsu zasu sami wadatar ruwan maniyyi saboda shine ginshikin jin dadinsu yayin saduwarsu ta aure karancinsa kuma yana haifar da rashin jin dadi ga dukkan ma’aurata.
Ga nau’in abubuwan da ya kamata a dinga ci ko sha don a samu ni’ima da karin ruwan maniyyi.
Nau'in abincin ya Kasu gida biyu, akwai ya'yan itatuwa akwai kuma kayan abinci na yau da kullum.
Dangin 'ya’yan itatuwa ana son a dinga cin wadannan abubuwan kamar haka;
Abubuwan Dake Kara Ruwan Maniyyi
- ayaba
- mangwaro
- kankana
- inibi
- lemun zaki
- tuffa ( apple )
- gwanda
- yazawa ( cashew ) da karas
- cucumber
- tumatir
Sai kuma kayan abinci da muke ci na yau da kullum suma suna taka muhimmiyar rawa wajen samar da ni'ima da Karin ruwan maniyyi idan ana cin su. Gasu kamar haka;
- wake
- faten waken yaji albasa.
- tafarnuwa
Wadannan sune kayan abincin dake kara ruwan maniyyi a zamantakewar ma'aurata, da fatan kun ilimantu daga abubuwan da kuka Karanta.