Abubuwan Da Mata Sukafiso A Tabamasu A Jikinsu

Abubuwan Da Mata Sukafiso A Tabamasu
Abubuwan Da Mata Sukafiso A Tabamasu


A Matsayinka Na Miji Ka Ajiye Girman Kai Kasan Abubuwan Da Mata Sukafiso A Tabamasu 


Idan namiji bai gano abubuwan da mata suka fi so a taba musu ba sai ayi ta rigima, saboda tana jiyo labarin irin dadin da mijin kawarta yake jiyar da ita dadi, sai ku ji tana cewa (ni nawa mijin bai iya komai ba minti biyu an gama komai) to wannan zai ta saka mace a cikin takurar zuciya, tayi ta jin ita ba tayi sa'a ba, tayi ta neman mijin da rigima saboda ba zata iya fitowa ta nuna masa abin da take so ba.

Dole maigida ya zage ya ajiye girman kansa da jin shi babba ne. Ya ajiye jin nauyi ko jin kar a rai na shi, ya bayyanar da soyayyarsa ga matar sa abokiyar rayuwarsa ta sunna, da kuma gano abinda matarka tafi so ka taba mata, domin ita ma mutum ce kuma tana da bukatar ayi mata soyayya da kulawa da gamsarwa kamar yanda shi ma namiji yake bukata.


Abubuwan Da Mata Sukafi So A Tabamasu

Mace tana so a dinga shafa mata nono a yi wasa da kan mamanta a hankali, domin mata suna jin tabi sosai idan ana yi musu wasa da nono. 

Kuma mata suna son a dinga shafa gashin kansu domin yana isar musu da sakon jindadi a kan gashi, ka yi kokarin sanin hanyoyin da idan kana tabawa mace ta ta ji dadi ta gamsu. Domin idan kasan abubuwan da mata suka fi so a tabamusu su ji dadi ka gama mallakar su. 

Yi mata wasa da cinya, ka dinga shafa cinyoyinta da wasa da dukkan abubuwan da suke iya nunawa mace naso irin su kiss da kuma rungumeta saboda yana tabbatar mata da son mijinta. Haka kuma mace tana bukatar a dinga ya mata tausa a hankali ana yi mata fifita tare da shafa jikinta tamkar jaririya.

Maza ku sani kune abokan rayuwar mata. kune masu kwantar da hankalinsu, domin duk wanda yake yiwa mace irin wannan da nuna mata so dole ta bi shi, don mace kamar yaro ne a hannun babba, kuma baban abin da mace take so a dinga yaba mata, ana nuna mata har yanzu fa matsayinki na nan har ma yafı na baya don idan ana yabawa mace kullum sabon abu take kirkirowa na farantawa, sabanin idan an yi mata shiru zata daina ko ta ji yin babu wani amfani tunda wanda ake yi don shi baya nuna kulawar sa. Allah yasa mu dace Ameen.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post