Abubuwan da ke ciko da gaban mace

Abubuwan da ke ciko da gaban mace
abubuwan da ke ciko da gaban mace


Abubuwan da ake yin amfani dasu don cikowar gaban mace


Mata da yawa kullm a cikin kokarin gyara jikinsu suke yi duk domin su farantawa mazajensu musamman wajen kwanciyar aure. Hakan yasa a yau na kawo muku abinda za ku yi amfani dashi don ciko da gaban mace. 


Duk macen dake son ciko da gabanta ga wasu hanyoyi masu sauki da nazo muku dasu kamar haka. 


Abubuwan da ke ciko da gaban mace

1) Hanya ta farko, Yi kokarin ki samu wadannan abubuwan da zan lissafa kamar haka;

Kaninmfari 

Minannas


Idan kun je Islamic chemist ana samun minannas, shi kuma Kaninmfari ana samun sa a ko ina. Zaki hada su guri guda ki jikasu su kwana da safe sai ki tace ruwan ki zuba zuma daidai misali ki shanye. Amma ana so kisha wannan ruwan kafin ki fara cin komai. 


2) Hanya ta biyu, kayan hadin da muka bayyana a hanya ta farko sune dai za'a yi amfani dasu a hanya ta biyu. 


Ku tafasa 'ya'yan minannas da kanunfari, idan ya tafasa sai ki sauke ki zuba zuma kamar cokali 2 kisha kamar yadda kike shan shayi. Ana yi da safe kafin aci komai, da dare kuma bayan an ci abinci. Idan babu zuma kina iya yin amfani da sugar ko mazarkwaila. Wannan hadin suna taimakawa sosai wajen cikowar gaban mace. 


Wadannan abubuwa ne da ke ciko da gaban mace, duk mace da take yin wannan hadin akai-akai babu shakka zata yi mamaki domin kuwa anyi kuma anga amfanin sa. Allah yabada iko gwadawa.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post