Yadda Matan Aure Ke Tilastawa Mazajensu Yin Zinar Hannu

Yadda Matan Aure Ke Tilastawa Mazajensu Yin Zinar Hannu
Yadda Matan Aure Ke Tilastawa Mazajensu Yin Zinar Hannu 


Yadda Matan Aure Ke Tilastawa Mazajensu Yin Zinar Hannu 


Dalili ɗaya ne dani wanda ya tabbatar mini da matan yanzu ke jefa mazajensu cikin bala'in yi zinar hannu wadda aka fi sani da istimna'i ko masturbation a turance, wato yin wasa da al'aura don biyawa kai buƙata.


Yanzu Allah ya kawo mu zamanin da kaso 80 cikin ɗari na samari basa iya ɗiban awanni ba tare da sun shiga shafukan sada zumunta kamar Facebook, Instagram da sauran su.


Kuma a wannan lokaci ƴan matan hausawa sun yi ƙaurin suna wajen wallafa hotuna masu saurin ɗaukan hankalin namiji da tayar mishi da sha'awa, za kuga duk wani waje da namiji yafi sha'awa a jikin mace yafi bayyana a jikin hoton ƙarara.


Hakan yasa maza da dama marasa aure ke zina da hannun su wato instimna'i idan sun kalli irin waɗannan hotunan, don korewa kansu sha'awa.


Haƙiƙa duk wacce ta wallafa irin waɗannan hoton da ke bayyana wani sashi da namiji zai gani sha'awar sa ta tashi lallai tsinanniya ce a wajen Allah. Domin kuwa Allah ya tsinewa mata masu bayyana tsiraici.


Shawara Ga Mazan Dake Yin Zinar Hannu Don Biyawa Kansu Buƙata 

Dole ku kiyaye ganin ku, sannan ku guji irin waɗannan shafukan, domin duk mai aikata istimna'i haƙiƙa yana aikata babban zunubi. Sannan akwai illoli masu tarin yawa dake tattare da wannan ɗabi'ar.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post