Magani
Yadda Ake Yin Mahaukaciyar Mallaka Cikin Sauki
Friday, December 1, 2023
0
Yadda Ake Yin Mahaukaciyar Mallaka Cikin Sauki |
Idan kuna son ku mallaki mutum ya zama ko yaushe yana tare da Ku a zuciyarsa, ga yadda ake yin Mahaukaciyar mallaka.
Ina saurayin dake son budurwa amma bata son sa, ina budurwar dake son saurayin da baya sonta? Ga yadda ake yin asirin mahaukaciyar mallaka.
Idan ana so a mallaki mutum ya zamana baya ganin kowa idan ba kai/ki ba. Zai haukace akan ka/ki, ba zai Kalli kowa idan ba kai/ke ba. Ya zama babu nustuwa a tare dashi har sai ya kyautata maka/miki.
Ina fatan za ku yi amfani da wannan sirrin Mahaukaciyar Mallaka ta hanyoyin da suka dace. Kada ku yi amfani dashi domin ku cutar da wani domin idan kun yi hakan ba mu yafe ba.
Ku latsa nan ku kalli video yadda ake yin mahaukaciyar mallaka.
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment