Yadda Ake Yin Hirar Dare Ta Waya Tsakanin Saurayi Da Budurwa - Android Pols
![]() |
Yadda Ake Yin Hirar Dare Ta Waya Tsakanin Saurayi Da Budurwa |
Yadda Ake Yin Hirar Dare Ta Waya Tsakanin Saurayi Da Budurwa A Zamantakewar Soyayya
Hirar dare a tsakanin masoya na kara tabbatar da soyayya dake tsakanin su tare da inganta kaunar dake junansu, sai dai ba kasafai masoya ke yin hakan ba. Wasu kuma ba su san sirrin yin hakan ba, don haka a yau na tattaro muku yadda ake yin hirar dare a tsakanin masoya.
- Saurayi; hello my sweet heart
- Budurwa; hy my honny
- Saurayi; yakike?
-Budurwa; lafıya kalau ya jindadi?
-Saurayi; babyna jindadi ai sai,,
-Budurwa; sai me? hmm,, kafada mana,,
-Saurayi humm! kina mene yanxu haka??
-Budurwa; haka wlh ina daki a kwance.
-Saurayi; waw,, inama inakusa dake. Kaga yanzu irin wadannan zantukan basu kamata ba.
Allah yasa mu gyara.
Wannan sakon fadakarwane daga wani bawan Allah.
Leave Comments
Post a Comment