Yadda Ake Yin Hadin Kara Girma Da Tsawon Azzakari |
Yadda Ake Yin Hadin Kara Girma Da Tsawon Azzakari Cikin Sati 3
Wannan hadin ana yinsa ne domin kara tsawon azzakari cikin kwana 19, kuma Insha Allah daga kwana biyar zuwa 19 za'a fara ganin canji idan anyi hadin. Ga yadda za ku yi hadin VIDEO
Amma idan akwai matsalar sanyi yakamata a fara magance matsalar kafin amfani da wannan hadin na kara tsawon azzakari.
Domin yin wannan hadin za ku nemi Kayan hadi kamar haka:
1. Lubban zakar (Frenkinsence)
2. Man ridi (sesame oil)
Idan aka samu man ridi mai kyau kamar kofi daya, sai a samu garin lubban zakar kamar cokali 2 da rabi kamar yadda za ku gani a cikin wannan VIDEO.
Yadda Ake Yin Hadin Kara Tsawon Azzakari
Ana dora man ridi a wuta yayi zafi, sai a zuba garin lubban zakar a ciki a gauraya sai ya narke, sannan a sauke a zuba a kwalba, idan ya huce sai namiji ya rika shafawa akan zakarinsa. Amma a kiyaye banda kofar zakarin.
Ga masu bukatar hadadden magani na gyaran gida ko gyaran jiki ko na sanyi, ko kuma wannan da mukayi bayani suna iya kallon wadannan VIDEO domin ganin yadda ake yin su.