Yadda Ake Rikitar Da Maigida Yayin kwanciyar Jima'i - Android Pols

Yadda Ake Rikitar Da Maigida Yayin kwanciyar Jima'i
Yadda Ake Rikitar Da Maigida Yayin kwanciyar Jima'i


Yadda Ake Rikitar Da Maigida Yayin kwanciyar Jima'i Da Yadda Ake Kiss 


Ki maƙale maigida sosai a yayin da ya rungomoki tare da goga masa nono ki a kan kirjinki zuwa saman fuskarsa. Sannan ki tura masa ɗaya nono a bakinsa ki rufe masa bakin dashi yaddah zai kama ya dinga tsotsa kamar ƙaramin yaro.


2)Hura masa kunne tare da zura masa harshenki a kunnansa kina yi masa wasa dashi, nan da nan za kiga maigida zai hau gantsarewa tare da yin nishin dadi.


3)Tsotsan kan nonansa a hankali tare da lailaya masa saman bananarsa da hannunki ɗaya, kina wasa da ita kamar kina yi masa tafiyar tsutsa, take zai fara yin kuka ko gurnanin shiɗewa na daɗi.


4)Lasar wuyansa zuwa haɓarsa da haka har ki dire a bakinsa, ki rufe bakinki da nasa kiyi ta wasa da harshenki cikin bakinsa, ɗaya hannun kuma kin tallafo bayansa kina yi masa susa a ƙeyarsaczuwa ƙasan wuyansa, wannan shine salon saka maigida tsalle kenan. Idan bakiyi sa'a ba a hakama sai yayi releasing don dadi.


5)Dora mai gida akan ƙirjinki ki bashi nono yana tsotsa ta baya kuma ki dinga yi masa tafiyar tsutsu a kwarmin bayansa daga nan ki dire har zuwa matse-matsin duwawunsa. Babu shakka maigida idan mai saurin kukane take zai fara yi miki kukan dadi.


6) Sallama masa kanki tare da cire komai na jikinki, ki bararraje sosai yayin da ya fara kusantarki, tare da yi masa 'yan koke-koke da sumbatun daɗi koda kuwa ba daɗin kike ji ba, wannan ma na ƙara narkar da maigida yasa ya ƙara sallama miki kansa da komai nasa, ba zaiji ƙyashin mallaka miki komai nasa ba, ki zama tauraruwa a gurinsa ba tare da kinje gurin boka ko mallam ba


Yadda Ake Rikitar Da Maigida Da Sumbata (Kiss)

Kiss ko sumbatu na daga cikin abinda ke ƙara dandano jindadi aure. Kuma shi kiss ya Kasu da yawa, Iri-iri ne amma da yawan Mata Kiss Kala ɗaya suka iya Sai an Auro miki Amarya tazo tana yiwa Oga Kiss Kala 10 Kafin a Fara saduwa, nan fa zai rikice yace ashe yana cikin duhu wanda har idan Magana ta tashi ya dinga yi miki gorin ke ko dan Kiss din nan ba kya sauyawa, kullum sai abu ɗaya ki ka iya. Ƴan uwana ya kamata mu zamto wayayyu kuma masu Ilimi a kowanne fanni.


Abubuwan Da Mace Za Ta Kiyaye Dasu Kafin Fara Kiss 

ki tabbatar leɓan ki yana da laushi da santsi. Akwai hanyoyi da ake bi don leɓen ki yayi smooth & soft, zan koyar da ku nan gaba.


Ki sha ruwa Kofi 2 ko 1 kafin a Fara da minti 20 ko 30. Sannan Kada ki ci Albasa ko Tafarnuwa 


Abubuwa Da Zaki Yi Kafin Fara Kiss 

Kada ki sha madara ko Coffee 


ki shafa ChapStick gaba daya a sama da kasa, kun san flavor ne daban -daban sai ki san nau'in da oganki ya fi so shi zaki yi amfani dashi.


Shine Wanda Nana Aisha (RA) ta ke gaya mana cewar Manzon Allah (SAW) yana Kissing din ta yana Azumi. Wato yana saka harshen sa cikin bakin ta ya tsotsa. Zaku iya duba (sunan Abu Dawud no 2378) don karin bayani


KISS, shine mukullin shaawa. shi wannan nau'in kiss din an fi yin sa a tsaye musamman lokacin rakiyar Maigida ko karbar shi sai ki fara ruko lebensa na kasa da bakin ki, ba wai ɗosanawa zaki yi ba, ki ruƙo sosai sai ki sanya harshen ki a ciki, kina zura masa a hankali kina kama nasa kina tsotsa tamkar me shan alewa.


zaki ɗora hannayenki duka biyun a kafaɗar sa ma'ana, hannayen naki su zagaye wuyan sa kina yi kina jujjuya kan ki, ma'ana kiyi dama ki juya hagu, hannayen ki kuma zaki dinga shafa wuyan sa da bayan sa dasu idan har kin kware da French kiss ba magana wajen Oga kullum zai so kasancewa dake.


Ba wai sai za ayi sex ake yin kiss ba, a'a ki sabar wa mijinki dashi don yana ƙunshe da sirrika da tasiri daban-daban musamman lokacin fita daga gida domin har yaje ya dawo yana tunaninki.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post