Yadda Ake Maganin Istimna'i (Masturbation)

Yadda Ake Maganin Istimna'i (Masturbation)
Yadda Ake Maganin Istimna'i (Masturbation) 


Istimna'i babban ciwo ne dake addabar dubban samari maza da mata wanda ya zama ruwan dare. 


Istimna'i ko masturbation wato yin wasa da gaba ko al'aura har a fitar da maniyyi. Wannan matsala ce babba da take damun mutane da dama. Matsalolin da ake samu idan ana yin istimna'i shine.


  • Yana rikitar da matsalar kwakwalwa
  • Yana budewa mutum shigar alajanu
  • Yana haddasa kankancewar gaban namiji
  • Yana jawo infection ga mata
  • Yana haifar da yawan fitar farin ruwa daga gaban mace.


Akwai mutane da dama da suke aikata istimna'i( wasa da al'auar su) amma ba su san cewa yana haifar da illa ga lafiyar jikinsu ba. Ga cikakken bayani a wannan video


Shi dai yin istimna'i bashi da wani magani kai tsaye, babban maganinsa kawai shine mutane su daina aikatawa su dinga hakuri idan sha'awa ta taso musu, kuma a daina kebewa a daki ba tare da wani dalili ba.


Sannan a dinga yin azumi kamar yadda addinin musulunci ya Koyar ko kuma ku yi aure. Domin dama rashin aure na daga cikin manya abubuwan dake haddasa istimna'i(masturbation). 


Ku latsa nan domin kallon cikakken bayani kan yadda istimna'i ke lalata al'aurar mace da namiji da hanyoyin kare kai. 

Video 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post