Yadda Ake Kara Girman Nono Ya Tashi Tsaye Da Iznin Allah

Yadda Ake Kara Girman Nono Ya Tashi Tsaye Da Iznin Allah

Yadda Ake Kara Girman Nono Ya Tashi Tsaye Da Iznin Allah 


Yadda Ake Kara Girman Nono Ya Tashi Tsaye Da Iznin Allah 


Duk matan da suke son Kara girman nono, yau na zo muku da wasu hanyoyi wanda idan kuka yi amfani dasu ta hanyar da suka dace za'a samu waraka yadda ya dace. Kuna iya kallon wannan VIDEO don jin cikakken bayani kan yadda ake ƙara girman nono.


A Samo Wadannan Abubuwan Kamar Haka:


1.Hulba

2.ruwan inabi ko yayansa,

3.Albabunaj 30gm 4.nono 50mg.


Sai kuma a hada hulba da Albabunaj a tafasa da ruwa rabin lita, bayan an tafasa sai kuma a zuba ruwan inabin a ciki da wannan nonan idan ana bukatar zuma sai a sanya a rika sha. Sai kuma a hada ambar da man hulba a rika shafawa a nonan da yamma kafin a Kwanta, amma da sharadin kada a shafa na shafawan idan ana yin jinin al'ada. 


(2) Ko kuma ita Hulba za'a samu a tafasa ki rinka gasa nono da shi, sai kuma a shafa man hulba ko kuma a Tafasa yayan hulba ana sha, yana kara girman nono. Sannan idan aka sami ruwan sanyi aka sanya masa gishiri kadan ana wanke nono dashi yana hana lalacewar nono.


(3) Dangane da tsayuwar nono kuma sai a samo alkama, da hulba, da ridi, da gyada, da kuma danyar shinkafa, da kuma garin Ayaba, bayan an busar dashi, za'a surfa ridin da kuma alkama. 


Ga Yadda Zaki Yi HadIn

Zaki shanya plantain ta bushe, sai ki daka ki hada da garin alkama da garin shinkafa, sai ki hada aya da gyadar a markade a tace ruwan, sai ki Dora akan wuta a zuba garin dana zaiyana a zuba madara ta gari da zuma ki dama yayi Kauri. Wannan hadin shine zaki rinka sha da safe da yamma.


Macen da zata yi yaye ma za kiyi wannan hadin sati biyu da yin yaye, kuma wacce ma bata shayarwa zata iya yi, daga nan sai ki nemi rigar nono wanda za ta matseki ki rika sanya ta. Amma idan budurwa ce man hulba za ta samo ta rika shansa, cokali-cokali kawai ya isa sau uku a rana.

Kuna iya latsa nan don jin cikakken bayani kan yadda ake kara girman nono cikin sauki ta wannan VIDEO


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post