Yadda Ake Kalaman Neman Soyayyar Budurwa |
Burina naji ki a kusa dani a lokacin da numfashin mu zasu rinka gauraya ta yadda zamu rika jin sautin bugawan zuciyoyin mu a tare.
Kin sace min zuciya a yayinda na kasa mallakar kaina. Dubun gaisuwa mai tashi tare da fiffiken so ya tabbata a gareki ya ma'abociyar dukkan ni'ima, Kin fice kin barsu, ba yadda suka iya, Zinariya abar son kowa, 'barin ruwa kin fi a kwashe,
Ina yinki tawan wanda yayi arba dake atasayen nutsuwa kina da siririya, tattausa kuma zazzakan murya mai sanya mai sauraro a cikin dausayin kauna.
Burina naji ki a kusa dani a lokacin da numfashin mu zasu rinka gauraya ta yadda zamu rika jin sautin bugawan zuciyoyin mu a tare.
Ke sarauniya ce, gimbiya, kuma tauraruwa mai haskawa a cikin jerin taurari. Ina sonki Kuma fah banida budurwa Amma ke idan kinji Dadi dake nake Ina sonki.