Magani
Yadda Ake Hada Maganin Karin Girman Gaba
Monday, December 4, 2023
0
Yadda Ake Hada Maganin Karin Girman Gaba |
Maza dake fama da matsalar rashin girman gaba, ga yadda ake hada maganin da zai kara muku girmansa
A yau ma yan uwa ga wata sabuwar fa'idar da na kawo muku ga masu bukata kan yadda ake hada maganin kara girma, tsawo ko kaurin gaba.
Kuma wanna fa'ida tana karawa gaban namiji karfi yayin da ya mike, zai mike ya tsaya da karfin sa(Hard erection).
Yadda Ake yin Hada Maganin
Idan za'a hada wannan maganin za'a samu wadannan abubuwa kamar haka:
1. Man Kwakwa.
2. Man Hulba.
Za'a hade su waje daya sai a shafa a gaba da safe, idan anyi wanka za'a barshi ba sai an wanke ba, haka za'a shafa da dare lokacin kwanciya. Za'a yi amfani dashi sau 2 kenan a rana har tsawon mako 3.
Insha Allah za'a samu karin girma da tsawo tare da kaurin gaba. Allah yasa mu dace.
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment