Yadda Ake Gyaran Gashi Yayi Kyau Sosai da ruwan Shinkafar

Yadda Ake Gyaran Gashi Yayi Kyau Sosai da ruwan Shinkafar
Yadda Ake Gyaran Gashi Yayi Kyau Sosai da ruwan Shinkafar


Yadda Ake Gyaran Gashi Yayi Kyau Sosai da ruwan Shinkafar


Yadda Ake Gyaran Gashi Yayi Kyau Sosai da ruwan Shinkafar da idan kun wanke kuke zubarwa.


Gashi Dai Abu Ne Mai Karawa Mata Kyau Sosai, Wanda Har Gasa Mata Keyi Dashi.


Duk Tarin Gashinki Idan Baki Iya Gyarawa Ba Sai Ya Zube Ko Ya Lalace, Wannan Hanya Ce Wacce Zai Karawa Gashinki Kyau Yayi Haske.


Ki sami shinkafar ki kopi ko dai yadda Yakama sai ki jikata da ruwa kibar shi sai yakai minti 30 zuwa 40 .


Kinga yayi kamar Madara-Madara daga nan sai ki tsiyaye ruwan ki wanke kanki dashi.


Daga nan sai ki kunshe kan Naki da ledarnan da kuke daure Kai kibarshi har zuwa minti 50 ko 60 kana ki wanke da ruwan dumi sai ki tace kan da kum sai Kinga duk dattin shinkafar ta fice.


To shikenan ba za ki karaba sai bayan kwana 7, haka za kirinka yi sati-sati, insha Allah sai dai kanki ya zama abin tambaya ga sauran Mata da basu san sirrin ba. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post