Yadda Ake gane macen da ta iya Salon Kwanciyar Jima'i - Android Pols

Yadda Ake gane macen da ta iya Salon Kwanciyar Jima'i - Android Pols
Yadda Ake gane macen da ta iya Salon Kwanciyar Jima'i 

Sanin yadda ake gane macen da ta iya salon kwanciyar Jima'i nada muhimmanci musamman ga samari da suke burin aure. 


Macen da ta iya salon kwanciyar Jima'i ita ce wacce za ta iya sarrafa namiji da kyau da kuma wacce ba zata iya ba. Ana iya gane hakan ta hanyoyi 6 da sune suke bambanta macen da za ta iya kamar yadda za ku ji cikin wannan VIDEO. Domin wadannan abubuwan sun kasance masu muhimmanci ga rayuwar Jima'in mace. Wanda hakan ke tabbatar da idan mace batada su ko bata yinsu yana nuna bata iya Jima'i ba kuma ba zata iya jurewa ba.


Don haka sanin su yana da muhimmanci musamman ga samari da suke burin aure don sanin macen da za su aura ta iya salon kwanciyar Jima'i, kuma zata iya sarrafa namiji da kyau ko kuma ba zata iya ba. Kuna iya kallon wannan VIDEO don samun cikakken bayani 


1) Mace da ta iya rawa; ana kwatanta Jima'i da rawa fiye da yadda ake kwatanta shi da duk wani abu da kasani, domin bincike da yawa sun tabbatar da yadda mace take taka rawa da juyi yayin da sautin kiɗa ke tashi, da hakan ne za ta iya jure taka rawar salon kwanciyar jima'i da gamsar da namiji yayin da ake Saduwa.


Don haka idan kaga mace tana taka rawar bajinta mai ƙayatarwa to kasan da haka za ta iya nuna ƙwarewar da nuna bajinta a yayin kwanciyar jima'i. Kada ku yi mamakin jin hakan domin bincike ne Ya tabbatar da hakan. Kalli wannan VIDEO


2) Macen Dake Yawan Kiss; Anan muna maganar kiss irin wanda mata suke yi a junansu ko wanda suke yiwa jarirai, ma'ana kiss irin na suma bata. Binciken ya gano cewa duk macen da ta iya irin wannan kiss din a yayin da taga ƴan uwanta ko kawayenta ko kuma yara, babbar alama ce dake nuna tana da muradi mai yawa kan salon kwanciyar jima'i domin kuwa kiss babban saƙo ne a yayin jima'i.


3) Macen Da Ta Iya Cin Abinci; yin jima'i da cin abinci yana tafiya ne hannun da hannu ta fanni da yawa, ka gwada ganin yadda mace ke cin abinci domin hakan na isar da saƙon salon kwanciyar jima'i. Abubuwan da zakai la'akari dasu sune;


  • Shin a wane irin siga take cin abinci?
  • Ya yanayin jin daɗin ta na cin abincin?
  • Waɗanne irin abubuwan ne zabin ta a wajen cin abincin?

Misali cikin sauri take cin abinci ko tana ɗaukar lokaci kafin ta kammala cin abinci? Idan tana ɗaukar lokaci wajen cin abincin yana nuna za ta iya jure tsawon lokaci yayin kwanciyar jima'i.


4) Macen Da Bata da Tsoro Sosai;  Macen dake da ƙwarin gwiwar gwada sabbin abubuwa kuma take da rashin tsoro da yawa kamar irin gwada cin nau'in wani abinci da bata taɓa cinsa a baya ba ko yawan yin wani abun kasadar da bata taɓa yi a baya ba to alama ce dake nuna ko a wajen Kwanciyar jima'i ba za ta yi shakka ko tsoron gwada wani salon kwanciya ko wasanni mosta sha'awa ba.


5) Macen Dake Kula Da Jikinta Sosai; Kula da jiki ya haɗa da tsaftar jiki kwalliya da yadda take yin shigarta. A taƙaice dai duk macen da kallon ta zai birgeka saboda yadda ta kula da Jikin ta da kuma yadda take da tsafta, to akwai tabbacin yin jima'i da ita zai birgeka da gamsar dakai yayin da kuke Kwanciyar aure tare. VIDEO 


6) Macen Da Ta Yarda Da Kanta; Duk macen da ta yarda da kanta kuma ta kuma yarda da muradin zuciyar ta da iya yin abu ko faɗin abinda take da ra'ayi, to wannan babbar alama ce na za ta iya kwanciyar jima'i da sarrafa namiji a gado da kyau yadda ya kamata.

Ku latsa nan ku kalli cikakken bayani dalla-dalla kan yadda ake gane macen da ta iya Salon Kwanciyar Jima'i. VIDEO 

Waɗannan sune abubuwa 6 na yadda ake gane macen da ta iya salon Kwanciyar jima'i. Wannan dai bincike da wasu masana ilimin sanin sirrin kwanciyar jima'i suka bayyana. Sai dai tambayar anan itace shin kun gamsu da waɗannan abubuwan da masanan suka fitar? Ku bayyana mana ra'ayoyin ku.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post