Yadda Ake Gane Mace Mai Karfin Sha'awa - Android Pols

Fati Washa: yadda ake gane mace mai karfin sha'awa
yadda ake gane mace mai karfin sha'awa


Masana ilimin jima'i sun bayyana abubuwan da ake iya gane mace mai ƙarfin sha'awa daga kallon ta. 


Shin kunsan tayaya ake gane mace mai Karfin Sha'awa Ko akasin haka? Ku kalli cikakken bayani ta wannan VIDEO. Mahimmancin kafar mace. Masana ilimin jima'i sun bayyana cewa mace ta ɓoye kafafunta yafı ta saka niƙabi ta ɓoye fuskar ta. Domin kuwa sun ce idan namiji ya kalli kafafunta indai yana da ilimin jima'i tamkar ya kalli gabanta ne, kawai kwanciya ne bai yi da ita yaji daɗi ba.

Masana ilimin jima'i sun bayyana abubuwan da ake iya gane mace mai ƙarfin sha'awa kamar haka. Kuna iya kallon wannan VIDEO

1) Idan ɗan yatsar ƙafar mace na kusa da babban yatsa yafi babbar yatsa tsawo to yana nufin mace tana da ƙarfin sha'awa. Haka kuma idan babbar yatsa na kusa dashi suka zo tsawo ɗaya hakan yana nuna macen tana da sauƙin sha'awa.

2) Idan babbar yatsar mace tana da girma sosai da kuma tsawo to hakan yana nufin farjinta yana da ƙofa babba da kuma tsayi. Haka kuma, idan kuma babbar yatsar ba babba bane sosai kuma baida tsawo hakan yana nufın farjinta bashida ƙofa babba a matse kike, kuma baki da zurfı sosai.

3) Idan mace nada wushiryar Ƙafa wato duk tsakanin yatsun ƙafarta akwai tazara (space) ba sosai ba to hakan yana nufin (kina da ni'ima da karfin sha'awa, kuma kina da daɗi na jima'i ga ɗa namiji.

4) Idan diddigen mace yana da cika babu rama a cikinsa to hakan yana nufin tana da juriya wurin jima'i, kuma kinada karfin sha'awa saduwa, duk kwakwar namiji zata iya ɗauke buƙatarsa.

Wannan Sune hanyoyin 4 na yadda ake iya gane mace mai karfin sha'awa idan an kalleta amma ga wanda yasan sirrin. Mun yi wannan rubutun ne domin ilimantarwa.

Amma kuna iya kallon cikakken bayani kan yadda ake gane mace mai karfin sha'awa Idan kuka latsa wannan VIDEO 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post